Connect with us

Featured

Yanzu-yanzu : Tinubu ya ba wa EFCC umarnin gaggauta buɗe asusun gwamnatin Osun

Shugaban ƙasa Bola Ahmed Tinubu ya umarci Hukumar EFCC da ta gaggauta komawa kotu domin janye umarnin da aka samu na daskarar da asusun gwamnatin jihar Osun. Ya ce duk da cewa EFCC na da ikon gudanar da aikinta bisa doka, lokacin da aka ɗauki matakin bai dace ba kasancewar zaɓen gwamnan jihar ya yi kusa.

Tinubu ya bayyana cewa tun bayan hawansa mulki ya ba hukumomin yaƙi da cin hanci damar gudanar da aikinsu cikin ‘yanci ba tare da tsoma bakin gwamnati ba. Sai dai ya ce duk wani matakin da wata hukuma ta ɗauka, musamman ta tarayya, jama’a kan ɗauka cewa yana da alaƙa da shugaban ƙasa.

Read Also : Atiku ya buƙaci EFCC ta janye ƙudurinta na rufe asusun gwamnatin Osun

Shugaban ya ce har yanzu bai samu cikakken bayani kan dalilan da suka sa EFCC ta nemi umarnin kotu ba, amma yana da yaƙinin cewa lokacin da aka ɗauki matakin zai iya haifar da zargin cewa ana amfani da hukumomin tarayya wajen yin tasiri kan zaɓen gwamnan Osun.

Saboda haka, Tinubu ya ce domin kare mutuncin tsarin dimokuraɗiyya da tabbatar da amincewar jama’a ga zaɓe, ya umarci EFCC da ta janye umarnin kotun tare da dakatar da duk wani mataki da ta ɗauka kan gwamnatin jihar Osun dangane da wannan batu.

Share this:
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişgrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetcasino siteleriRadissonbetsweet bonanzacasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasibomjojobetjojobetjojobetjojobet xholiganbet xholiganbetholiganbetholiganbet güncel girişholiganbet xholiganbetgrandpashabetgrandpashabet güncel girişholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetmarsbahis xmarsbahiscasinolevantcasinolevantcasinolevantgrandpashabet güncel girişholiganbet güncel girişholiganbet güncel girişgrandpashabet girişsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahiscasinolevantholiganbetgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet