Connect with us

Featured

Mulkin Kano ba abu ne mai sauki ba – Abba Kabir Yusuf

Gwamnan Kano, Abba Kabir Yusuf, ya ce mulkin jihar ba abu ne mai sauƙi ba, saboda yawan al’ummarta da yanayin kasancewarta mai cike da mutane daga sassa daban-daban na Najeriya, yana mai bayyana Kano a matsayin “ƙaramar Najeriya”.

Gwamnan ya bayyana hakan ne ta bakin Kwamishinan Yaɗa Labarai da Harkokin Cikin Gida, Ambasada Ibrahim Waiya, wanda ya wakilce shi a taron tsaro na farko na shekara-shekara na Institute of Security and Strategic Studies (ISSS), inda aka karrama shi da lambar yabo kan kyakkyawan shugabanci a harkokin tsaro.

Read Also : Gwamna Abba Kabir Yusuf Ya Kai Ziyarar Ba Zata Asibitin Kwararru Na Best Choice Dake Kano

Waiya ya ce gwamnatin jihar ta horar da kusan matasa 2,000 tare da tura su sassan ƙananan hukumomi 44 domin tallafa wa jami’an tsaro. Ya kuma bayyana shirye-shiryen Anti-Phone Snatching Corps da Safe Corridor, inda ya ce matasa 340 aka yi wa rajista tare da ware musu sama da Naira miliyan 500.

A nasa bangaren, ƙwararren masanin tsaro, Dr Muhammad Ali, ya yi kira da a ƙarfafa haɗin gwiwar al’umma da hukumomin tsaro a Arewa maso Yamma, tare da haɗa kan gwamnonin jihohin yankin wajen yaƙi da ‘yan bindiga, satar shanu da mutane, da sauran laifukan da ke addabar yankin.

Share this:
meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftdinamobetgrandpashabet girişgrandpashabetdinamobetGrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetDeneme Bonusu Veren SitelerCasibomcasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasinolevantcasinolevantcasinolevantcasinolevantholiganbetjojobetgrandpashabetgrandpashabetsahabetsahabetonwinonwinmarsbahisjojobetjojobetjojobetjojobetjojobetjojobetgrandpashabetgrandpashabetholiganbettipobetsekabetsekabetholiganbetsahabetsahabetcasibomcasinolevantbetgarantibetciovdcasinosekabetmatbetimajbetcratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahissekabetgrandpashabetjojobetpusulabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabetGrandpashabet