Connect with us

Featured

Atiku Ya Sha Alwashin Kawo Ƙarshen Matsalar Tsaro Cikin Shekara Ɗaya

Ɗan takarar shugaban ƙasa na jam’iyyar ADC, Atiku Abubakar, ya ce zai kawo ƙarshen matsalar tsaro a Najeriya cikin shekara guda da hawansa mulki, idan ya samu nasara a zaɓen shekarar 2027.

Atiku ya bayyana hakan ne yayin wata hira da BBC Hausa, inda ya ce zai mayar da hankali wajen magance matsalar tsaron da ƙasar ke fama da ita idan aka zaɓe shi ya jagoranci Najeriya.

Tun bayan fara harkokin siyasa gabanin zaɓen 2027, tsohon mataimakin shugaban ƙasar ya ci gaba da jan hankalin jama’a kan wasu manufofinsa da ya bayyana.

Daga cikin manufofin da Atiku ya bayyana akwai alkawarinsa na dawo da tallafin man fetur, matakin da ya jawo martani daga gwamnatin Najeriya da kuma wasu ’yan ƙasar.

Share this:
meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişgrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetcasino siteleriRadissonbetsweet bonanzacasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasibomjojobetjojobetjojobetjojobet xholiganbet xholiganbetholiganbetholiganbet güncel girişholiganbet xholiganbetgrandpashabetgrandpashabet güncel girişholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetmarsbahis xmarsbahiscasinolevantcasinolevantcasinolevantgrandpashabet güncel girişholiganbet güncel girişholiganbet güncel girişgrandpashabet girişsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahiscasinolevantholiganbetgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet