Connect with us

Featured

Bebeji : Ƴanbindiga sun kashe shugaban jam’iyyar APC na mazabar Rantan

Wasu da ake zargin masu garkuwa da mutane ne sun kashe shugaban jam’iyyar APC na mazabar Rantan da ke ƙaramar hukumar Bebeji a jihar Kano, Alhaji Garba Buba.

Rahotanni sun ce maharan sun mamaye garin Rantan a daren Lahadi, inda suka riƙa harbin mazauna yankin. A harin, an kuma kashe wani mazaunin garin mai suna Sulaiman Zunduma.

Read Also : Fadar Shugaban Ƙasa Ta Kashe Naira Biliyan 37.6 Kan Tafiye-tafiye Cikin Shekaru Uku

Wani mazaunin garin, Hamza Isah Rantan, ya tabbatar da harin ta wani rubutu da ya wallafa a Facebook, inda ya ce an harbi Garba Buba kuma daga bisani ya rasu bayan an kai shi asibiti. Ya ce Sulaiman Zunduma kuma ya rasu nan take bayan harbin da aka yi masa.

Ya zuwa lokacin wallafa rahoton, rundunar ‘yan sandan jihar Kano ba ta fitar da wata sanarwa kan lamarin ba. Harin ya zo ne sa’ooi kadan bayan ceto Sarkin Noman jihar Kano, Alhaji Yusuf Nadabo Chiromawa, wanda aka sace a yankin Chiromawa da ke ƙaramar hukumar Garun Malam.

Share this:
meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişgrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetcasino siteleriRadissonbetcasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasibomjojobetjojobetjojobetjojobet xholiganbet xholiganbetholiganbetholiganbet güncel girişholiganbet xholiganbetgrandpashabetgrandpashabet güncel girişholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetmarsbahis xmarsbahiscasinolevantcasinolevantcasinolevantgrandpashabet güncel girişholiganbet güncel girişholiganbet güncel girişgrandpashabet girişsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahiscasinolevantholiganbetgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet