Connect with us

Featured

Trump ya yi alƙawarin ba wa kowane ɗan Amurka $5,000 idan jam’iyyar Republican ta yi nasara

Shugaban Amurka Donald Trump, ya yi alkawarin bai wa kowane babba ɗan ƙasar Amurka dala 5,000, idan jam’iyyar Republican ta samu rinjaye a Majalisar Wakilai da Majalisar Dattawa, a zaɓen tsakiyar wa’adi na watan Nuwamba.
Trump ya bayyana hakan ne a wani taron jam’iyyar Republican da aka gudanar a Dallas. Ya kuma ce sharadin da ke tattare da kuɗin shi ne dole a kashe su a cikin Amurka.

Read Also : Rundunar ƴansandan Kano ta kama mutane biyu da ake zargi da hannu a mutuwar Ibrahim Ɗanshagamu

Sai dai shugaban bai bayyana yadda za a samar da kuɗaɗen ko yadda za a aiwatar da shirin ba. Rahotanni sun ce shirin zai iya buƙatar amincewar Majalisa, kuma zai ci sama da dala tiriliyan ɗaya, idan aka bai wa dukkan manya kuɗin.
A yayin jawabin, Trump ya buƙaci magoya bayan jam’iyyar su fito su kaɗa ƙuri’a a zaɓen, yana mai neman su ɗauki lamarin kamar shi kansa ne ke takara. Ya kuma yi ƙoƙarin ƙarfafa goyon bayan jam’iyyar gabanin zaɓen tsakiyar wa’adin da za a gudanar a watan Nuwamba.

Share this:
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişgrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetcasino siteleriRadissonbetsweet bonanzacasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasinolevantjojobetjojobetjojobetcasibomholiganbet xcasinolevantcasinolevantjojobetjojobetholiganbetholiganbetholiganbetholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetmarsbahis xmarsbahiscasinolevantcasinolevantcasinolevantgrandpashabetjojobetjojobetgrandpashabetsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahiscasinolevantjojobetcasinolevantgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet