Connect with us

Featured

Ƙididdigar da muka yi ta nuna cewa Tinubu ne zai lashe zaɓen 2027 – APC

Shugaban jam’iyyar APC na ƙasa, Farfesa Nentawe Yilwatda, ya bayyana kwarin gwiwarsa kan nasarar Shugaba Bola Ahmed Tinubu a zaɓen shugaban ƙasa mai zuwa na shekarar 2027.

Nentawe ya ce sakamakon wani binciken ra’ayin jama’a da jam’iyyar ta gudanar ya nuna cewa Tinubu zai samu nasara a zaɓen, kamar yadda gidan talabijin na Channels ya ruwaito.

Read Also : INEC ta musanta fitar da sanarwa ta musamman kan ƴan takarar gwamna da basu ga sunan su ba

Ya bayyana cewa ana sa ran Tinubu zai fafata da ’yan takarar jam’iyyun adawa, ciki har da Atiku Abubakar na jam’iyyar ADC da Peter Obi na jam’iyyar NDC.

Sai dai wannan hasashe na APC ya dogara ne kan binciken ra’ayin jama’a da jam’iyyar ta ce ta gudanar, ba tare da an bayyana cikakken bayani kan yadda aka gudanar da binciken ko sakamakonsa ba a cikin bayanan da aka bayar.

Share this:
meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişGrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetBetwoonRadissonbetcasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasibomjojobetjojobetjojobetjojobet xholiganbet xholiganbetholiganbetholiganbet güncel girişholiganbet xholiganbetgrandpashabetgrandpashabet güncel girişholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetmarsbahis xmarsbahiscasinolevantcasinolevantcasinolevantgrandpashabet güncel girişholiganbet güncel girişholiganbet güncel girişgrandpashabet girişsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahiscasinolevantholiganbetgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet