Connect with us

Featured

PDP Ta Yi Alla-Wadai Da Harin Da Aka Kai Wa Magoya Bayan Pantami a Gombe

Jam’iyyar PDP ta yi Allah wadai da harin da ta ce an kai wa magoya bayan ɗan takararta na gwamnan Jihar Gombe, Farfesa Isa Ali Ibrahim Pantami, tare da jaddada cewa babu wata barazana da za ta hana shi samun nasara a zaɓen 2027.

A cikin wata sanarwa da Sakataren yaɗa labaran jam’iyyar na ƙasa, Junguɗo Mohammed, ya fitar, PDP ta zargi wasu mutane da farmakar magoya bayan Pantami a lokacin da suke tarbarsa a Gombe ranar Laraba, domin ƙaddamar da kamfen ɗinsa na zaɓen 2027.

Read Also : Tinubu yana da cikakkiyar lafiyar da zai iya fafatawa a zaben 2027 – Nentawe

Jam’iyyar ta bayyana tarbar da aka yi wa ɗan takararta a matsayin alamar ƙaruwa da goyon bayan jama’a ga sauyin gwamnati, tare da kira ga magoya bayanta da su kasance masu zaman lafiya, haɗin kai da mayar da hankali kan manufofinsu.

Haka kuma, PDP ta nuna damuwa kan yadda ake tafiyar da dukiyar al’ummar Jihar Gombe, tana mai cewa ba gadon siyasa ba ce ko mallakar wasu tsirarun mutane, don haka ya kamata a sarrafa ta cikin gaskiya da riƙon amana domin amfanin kowa.

Share this:
meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişGrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetBetwoonRadissonbetcasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasibomjojobetjojobetjojobetjojobet xholiganbet xholiganbetholiganbetholiganbet güncel girişholiganbet xholiganbetgrandpashabetgrandpashabet güncel girişholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetmarsbahis xmarsbahisgrandpashabetcasibom xcasibom xgrandpashabet güncel girişholiganbet güncel girişholiganbet güncel girişgrandpashabet girişsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahiscasibomholiganbetgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet