Rundunar ‘yan sandan jihar Zamfara ta bayyana cewa ta ceto wasu yara guda 9 da ‘yan bindiga suka yi garkuwa da su daga al’ummar Gora-Namaye da...
Wasu fusatattun matasa, sun ƙone wani babur ɗin Adaidaita Sahu a unguwar Ƙofar Famfo da ke jihar Kano. Matasan sun zargi masu babur ɗin Adaidaita sahun...
Wasu gun-gun matasa da suka kewaye tsohon ginin kamfanin jaridar Triumph da ke yankin ƙaramar hukumar Fagge a jihar Kano, sun cire kwanuka rufi da ƙofofin...
Magoya bayan Paris Saint-Germain sun yi wa Lionel Messi ihu a yayin da yake buga wasansa na karshe a kungiyar. Lamarin ya faru ne yayin da...
Karim Benzema zai bar Real Madrid mai buga gasar La Liga yayin da kwantiraginsa ya kare a wannan watan na Yuni. A cikin makon nan ne...
Wasu ƴan bindiga da suka kai hari wasu ƙauyuka a Zamfara sun hallaka mutane da dama gami da sace ƴan mata su fiye da 30. Rahotonni...
Gwamnatin Kano a daren jiya Asabar ta rushe wasu gine-gine da aka yi a filin sansanin Alhazai watau Hajj Camp da kuma sabon ginin da aka...
Rundunar ‘yan Sanda shiyya ta daya (Zone 1) ta kama wasj magidanta guda biyu da ake zarginsu da yin sakon kudi na bogi wato Alerts inda...
Gwamnatin jihar Kano ƙarƙashin jagorancin injiniya Abba Kabir Yusuf, ta umarci masu gidajen Mai da su dawo da sayar da fetur akan tsohon farashi. Sakataren yaɗa...
Shugaban ƙasa Bola Ahmed Tinubu, ya ce, ya zama dole ga jami’an tsaro su matsa ƙaimi a ayyukan su na bada kariya matuƙar ana so a...