Shugaban ƙasa Bola Ahmed Tinubu ya naɗa Dele Alake a matsayin mai magana da yawunsa, sa’o’i kaɗan bayan rantsar da shi a yau Litinin. Alake ya...
Sabon gwamnan jihar Kano Injiniya Abba Kabir Yusuf, ya bayyana cewa, ya karɓi kundin mulkin jihar mai ɗauke da bashin fiye da Naira biliyan 240. Engr....
Sabon shugaban Najeriya, Bola Ahmed Tinubu ya ce daga yanzu gwamnatinsa ta soke batun bayar da tallafin man fetur a ƙasar. Tinubu ya bayyana haka ne...
Alƙalin alƙalan jihar Kano Mai Shari’a Dije Abdu Aboki, ta rantsar da Engr. Abba kabir Yusuf a matsayin sabon gwamnan Jihar Kano. Sabon gwamnan ya karɓi...
Sabon zaɓaɓɓen shugaban Najeriya Sanata Bola Ahmad Tinubu, ya sha rantsuwar kama aiki a matsayin shugaban ƙasa. An rantsar da sabon shugaban ne da safiyar yau...
Rahotonni daga babban birnin tarayya Abuja, sun tabbatar da cewa, an hana tsohon gwamnan Kano Dr Abdullahi Umar Ganduje shiga cikin sashen da aka keɓe wa...
Gwamnatin jihar Kano ƙarƙashin Dakta Abdullahi Umar Ganduje, ta ayyana ƙwacen wayar Salula a matsayin laifin da ya yi dai-dai da aikata fashi da makami. Haka...
Shugaban ƙasa Muhammadu Buhari, ya nemi afuwar Najeriya bisa wasu manufofin gwamnatinsa da suka matsanta wa ƴan ƙasa. Shugaban ya buƙaci hakan ta cikin jawabin bankwana...
Gwamnan jihar Kano mai barin gado Dakta Abdullahi Ganduje, zai miƙa ragamar mulki ga sabon zaɓaɓɓen gwamnan jihar Engr Abba Kabir Yusuf, yau Lahadi. Hakan na...
Hukumar kula da zirga-zirgar ababen hawa ta jihar Kano KAROTA ta ce, ta ware jami’anta guda 1,000 da za su kula da zirga-zirga ababen hawa a...