Gwamnatin tarayya, ta fara shirin sayar da Asibitin fadar shugaban ƙasa da wasu sassa da ke ƙarƙashin fadar gwamnatin ta Villa ga ƴan kasuwa. Babban Sakataren...
Babban Bankin Najeriya CBN, ya musanta batun cewa, yana ƙoƙarin yanke shawarar janye sabbin takardun kuɗi na Naira 200 da 500 da kuma Naira 1,000. Babban...
Gwamnatin tarayya a ranar Lahadin nan ta bayar da bayanin yadda ta kashe dala miliyan 1.2 kan kudin motar bas domin kwashe ‘yan Najeriya da suka...
Jami’an hukumar yaki da sha da fataucin miyagun kwayoyi ta kasa NDLEA sun kama wani nau’in kayan sa maye guda 126 na Canadian Loud da...
Mataimakin zababben shugaban kasa, Kashim Shettima, ya ce gwamnatin Asiwaju Ahmed Bola Tinubu za ta yi hulda da kowane jinsi na mutane. Shettima ya bayyana...
Hukumar yaki da masu yi wa tattalin arzikin kasa zagon kasa EFCC shiyyar Kaduna ta samu nasarar gurfanar da wani Joshua Audu a gaban mai shari’a...
Gwamnatin jihar Kaduna ta tabbatar da rahoton cafke ƴan daba da masu ƙwacen wayoyin mutane har su 98 a sassan jihar. Gwamnatin ta bayyana hakan ne...
Jami’an tsaro na hadin gwiwa sun damke wasu ‘yan kungiyar masu garkuwa da mutane uku a karamar hukumar Aguata ta jihar Anambra. An kama wadanda...
Gwamnatin jihar Kano ta musanta batun yin kafar ungulu wajen mika mulki ga sabuwar gwamnati, tana mai cewa, a shirye take domin miƙa mulkin cikin ruwan...
Kansilolin Ƙaramar Hukumar Malumfashi guda 9 cikin 12 sun gudanar da wani zama na musamman tare da tsige Shugaban Majalisar, Hon. Abdullahi Rabi’u mai wakiltar mazaɓar...