Sama da ma’aikatan wucin gadi 300 na Hukumar Kidaya ta Kasa (NPC) a Kano sun gudanar da zanga-zanga kan rashin biyansu alawus-alawus na horon kwanaki 18...
Hukumar shirya jarabawar shiga jami’o’i ta JAMB ta sake dage jarabawar gama gari da ake yi wa ‘yan takara a cibiyoyi 100 sakamakon kalubalen fasaha...
Hukumar ƙididdiga ta Nijeriya NBS, ta bayyana jihohin Lagos da Ogun da Kano a matsayin waɗanda suka fi yawan masu amfani da wayar salula da kuma...
Shugaban Amurka Joe Biden, ya bayyana aniyarsa ta sake tsayawa takara a zaɓen shekara ta 2024, tare da yin shirin sake fafatawa da tsohon shugaban kasar...
Sabon zaɓaɓɓen shugaban Najeriya Asiwaju Bola Ahmad Tinubu ya tabbatar da cewa, yana cikin koshin lafiya, kuma a shirye yaki ya jagoranci kasar nan yadda ya...
Rahotanni na cewa Manchester United ta sha gaban Chelsea a yunkurin dauko dan wasan Napoli Victor Osimhen a kasuwar musayar ‘yan wasa ta bana. Man United...
Shugaban kasa Muhammadu Buhari zai tafi kasar Ghana domin halarci taron ƙoli na shugabannin ƙasashen yankin tekun Guinea da za a gudanar a Accra babban birnin...
Kungiyar daliban kwalejojin kimiyya da fasaha ta kasa ta bukaci shugaban kasa, Muhammadu da ya yi kokarin kawo karshen sabanin da ke tsakanin babbar difuloma...
Hukumar Kididdiga ta Kasa (NBS), ta ce matsakaicin farashin litar man fetur ya karu daga Naira 185.30 a watan Maris din 2022 zuwa Naira 264.29 a...
Hukumar bayar da agajin gaggawa ta Najeriya NEMA, ta ce, za ta fara ɗebo ƴan Najeriya da suka maƙale a Sudan sakamakon rikicin ƙasar daga gobe...