Wata kotu mai daraja ta daya da ke Kubwa, a babban birnin tarayya, Abuja, ta tsinke auren shekara 18 na wata mata mai suna Hafizar Saidu...
Mai Alfarma Sarkin Musulmi kuma shugaban majalisar koli ta harkokin Addinin Musulunci ta Kasa (NSCIA), Alhaji Muhammad Sa’ad Abubakar III, ya dora wa ‘yan siyasar...
Yayin da ya rage kwanaki 38 ya bar kan karagar mulki, Shugaban kasa, Muhammadu Buhar a ranar Juma’ar nan, a Abuja, ya nemi ‘yan Nijeriya...
Mai Alfarma Sarkin Musulmi na Najeriya Alhaji Abubakar Sa’ad III, ya sanar da ganin jinjirin watan Shawwal. Sarkin Musulmi ya bayyana hakan ne ta cikin wata...
Gwamnan jihar Zamfara mai jiran gado, Dauda Lawal Dare, ya kafa kwamitin mutane 60 na shirin karɓar mulkin jihar. Ofishin zaɓaɓɓen gwamnan ne ya bayyana hakan,...
Hukumomin ƙasar Saudiyya, sun sanar da ganin jinjirin watan Shawwal. Rahotonni sun bayyana cewa an gano jinjirin watan ne a yau Alhamis. BBC ta ruwaito cewa,...
Bayan kwashe kwanaki 8 yana gudanar da zirayar aikin Umrah, Mai Martaba Sarkin Kano Alhaji Aminu Ado Bayero ya dawo gida Kano. Hakan na ƙunshe ne...
Rahotonni daga jihar Rivers sun bayyana cewa, wasu da ba a kai ga gano su ba, sun yi garkuwa da tsohon Shugaban Ƙungiyar Lauyoyi ta Najeriya...
Hukumar zaɓe mai zaman kanta INEC, ta bayyana cewa za ta bai wa gwamnan jihar Adamawa Ahmadu Umaru Fintiri da mataimakiyarsa farfesa Kaletapwa Farauta shaidar lashe...
Hukumar INEC, ta bai wa Alhassan Ado Doguwa shaidar lashe zaɓen kujerar majalisar wakilai ta mazaɓar Doguwa da Tudun Wada a zaɓen bana. Hukumar ta damƙa...