Hukumar zaɓe ta ayyana Sulaiman Abdurrahman Kawu Sumaila, a matsayin wanda ya ya lashe zaɓen kujerar Sanatan Kano ta Kudu a zaben 2023. Babban baturen zaɓen...
Shugaba ƙasa Muhammadu Buhari, ya bayyana jajensa ga ƴan kasuwar Monday Market da ke birnin Maiduguri bisa iftila’in gobara da ta tashi a kasuwar. Hakan na...
Hukumar zaɓe mai zaman kanta ta Najeriya INEC, ta bayyana cewa za ta ci gaba da bayyana sakamakon zaɓen shugaban ƙasa a gobe Litinin da ƙarfe...
Ɗan takarar Shugaban Ƙasa na Jam’iyyar NNPP, Dr. Rabi’u Musa Kwankwaso ya lashe ƙanan hukumomi 9, da suka haɗa da Garin Malam, Kibiya, Rimin Gado, Kura,...
Jami’an rundunar ƴan Sanda sun kama Haruna Salisu Mohammed, shugaban kafar yaɗa labarai ta WikkiTimes dake Bauchi lokacin da yake tsaka da gudanar da aiki tare...
Rahotanni daga ƙaramar hukumar Takai na nuna cewa wasu fusatattu sun bankawa ofishin hukumar zaɓe mai zaman kanta ta ƙasa INEC da ke ƙaramar hukumar Takai...
Shugaban Kasa Muhammadu Buhari ya kawo wa jam’iyyarsa ta APC rumfar zabensa a zaben shugaban kasa da kuma ’yan Majalisar Dokoki ta Kasa. A rumfar zaben...
Wata budurwa ta bude wa wasu mata biyu wuta a rikicin da ya barke a Gundumar Ofoni, mahaifar Mataimakin Gwamnan Jihar Bayelsa, Lawrence Ewhrudjakpo. Wani ganau...
Dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar NNPP, Rabiu Musa Kwankwaso, ya lashe akwatinsa mazabarsa. Kwankwaso ya lashe akwatinsa mai lamba 002 a mazabar Kwankwaso da ke...
Jami’an Hukumar yaki da cin hanci da rashawa (EFCC) sun yi dirar mikiya a wasu daga cikin runfunan zabe a jihar Zamfara yayin da ake tsaka...