Babban kwamandan hukumar tsaron farin kaya ta Najeriya, Ahmed Audi, ya ce hukumar za ta tura jami’ai 102,000 domin gudanar da babban zaben da ke tafe...
Kwamitin yakin neman zaben dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar NNPP, ya ce dan takararta na shugaban kasa, Rabiu Musa Kwankwaso zai kayar da abokan hamayyarsa...
Mai horar da ‘yan wasan kungiyar Liverpool Jurgen Kloop yace sakamakon nasarorin da kunjgiyar Real Madrid ta samu wajen lashe tarin kofunan gasar zakarun nahiyar Turai,...
Hukumar lura da aikin ‘yan sanda ta kasar nan ta maye gurbin Hajiya Naja’atu Mohammed, a matsayin ɗaya daga cikin masu sanya idanu na hukumar...
Hukumar jin daɗin Alhazai ta jihar Katsina ta umarci maniyyata aikin hajjin bana na jihar da su biya Naira miliyan biyu da dubu ɗari biyar a...
Jami’ar Bayero ta Kano, ta tabbatar wa da sashen Hausa na BBC rahoton korar ɗalibanta su ashirin da bakwai. A cewar Jami’ar ta ɗauki matakin korar...
Sufeto Janar na ƴan sandan Najeriya Usman Alkali Baba, ya sauya wa kwamishinan ƴan sandan jihar Kano Mamman Dauda wurin aiki zuwa jihar Filato. Hakan na...
Ɗan takarar kujerar majalisar wakilai a karkashin jam’iyyar NNPP a mazaɓar Wudil da Garko a jihar Kano, Kamilu Ado Isa ya rasu. Kamilu ya rasu ne...
Adaidai lokacin da babban zaɓe ke ƙara ƙaratowa wanda ya rage ƙasa da kwanaki 21 a gudanar da zaɓen gwamnoni a faɗin ƙasar nan wasu ‘yan...
Wata mata ‘yar Kano mai suna Shema’u Sani Labaran ta shafe sama da sa’o’i shida tana nakuda a asibitin kwararru na Abdullahi Wase kafin ta mutu...