Wata kotun yanki da ke garin Bukuru na jihar Filato, ta yanke wa wani matashi hukuncin ɗaurin shekaru biyu a gidan yari, bisa samun sa...
Majalisar dokokin Kano ta karbi kudiri dake neman yin doka da zata rinka kulawa da mata masu ciki da kananan yara. Kakaki Hausa Times ta rawaito...
Majalisar dokokin kasar nan za ta amince da kasafin kudin shekarar 2023 a ranar Alhamis. Shugaban majalisar dattawa Ahmad Lawan ya tabbatar da hakan a...
Hukumar jin dadin alhazai ta Kasa NAHCON a ranar Talata ta ce ta samu maido da kudi SR542,033 (Naira 107,864,567) daga kasar Saudiyya kan rashin...
Hukumar kula da gasar lig ta kwallon kafar kwararru a Najeriya LMSC ta ce a Larabar nan za ta sanar da ranar da za a fara...
Wata babbar kotun tarayya da ke zamanta a Abuja ta ki amincewa da bukatar da hukumar tsaro ta farin kaya (DSS) ta shigar na kama...
Mr Ekumankama Nkama ya koka da yadda ake fama da karancin likitoci, ma’aikatan jinya da sauran kwararrun likitoci a asibitocin gwamnati a dukkan matakai na kananan...
Hukumar Hisbah a jihar Kano ta yi nasarar dakile auren da aka shirya daurawa a tsakanin, Mujahid da Abba wadan da ake zargi da “Yan daudu...
Hukumar zabe mai zaman kanta ta Kasa (INEC) ta sake jaddada haramcin amfani da wayoyin hannu a rumfunan zabe a yayin halartar babban zabe mai...
Hukumar kwallon kafa ta Kano pillers zata dauki sabbin Yan wasa da zasu Bada sakamako Mai kyau don dawo da nasara ga kungiyar ta Kano pillers...