Hukumar kula zirga-zirgar ababen hawa ta jihar Kaduna KASTLEA, ta ce za ta saki dukkan baburan da ta kama a shekarar 2022, daga ranar Talata....
Shugaba Buhari ya ce Hukumar Zabe Mai Zaman Kanta ta Kasa INEC ba ta da wani dalilin da zai hana ta gudanar da sahihin zabe a...
Dan wasan gaba na kasar Faransa Kylian Mbappe ya kafa wani sabon tarihi na jefa kwallaye 3 a wasan karshe na cin kofin duniya, abinda ya...
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya ce gwamnatinsa ta samar da ayyukan yi sama da miliyan 13 kai tsaye da kuma wanda ba kai tsaye ba...
Majalisar wakilai ta tarayya ta koka kan yadda kasafin kudin majalisar ya gaza. Kakakin Majalisar Wakilan, Benjamin Kalu, ya ce Majalisar ba za ta iya yin...
Argentina ta lallasa Faransa da ci 4-2 a bugun daga kai sai mai tsaron gida a gasar cin kofin duniya, wanda hakan ya bata damar lashe...
Wani faifan bidiyo da ya karade kafafen sada zumunta na zamani, an jiyo Titi Abubakar, matar dan takarar shugaban kasa a jam’iyyar PDP, Atiku Abubakar, na...
Shugaban asibitin kwararru Best Choice Hospital da kuma Bestmedix pharmacy, Kano, wato, Auwal Muhammad Lawal ya samu lambar yabo ta jakadan zaman lafiya ta kungiyar masu...
Jam’iyyar PDP a jihar Sokoto ta nesanta kanta da mumunan al’amarin da ke tattare da ‘yan daba a siyasar jihar. Jami’in hulda da jama’a kuma...
Hukumar yaki da cin hanci da Rashawa ta EFCC zata yi gwanjon Gidajen da ta kwace a hannun wadanda suka yi sama da fadi da...