Gwamna Nyesom Wike ya zargi shugaban kasa Muhammadu Buhari da tsohon ministan sufuri, Rotimi Amaechi da yin katsalandan a zaben gwamna na 2019 a jihar Ribas....
Kungiyar Malaman Jami’o’i ta bayyana matakan da ya kamata gwamnati ta dauka domin kawo karshen yajin aikin da take yi na tsawon watanni shida. Da yake...
Ministan yada labarai, Lai Mohammed, ya ce umarnin da shugaban kasa Muhammadu Buhari ya baiwa hafsoshin sojan kasar domin farauta, bibiya, da kuma magance ‘yan ta’adda...
Mataimakin shugaban kasa Farfesa Yemi Osinbajo a safiyar ranar Larabar nan ya tafi kasar Amurka domin neman hadin kan duniya da goyon baya ga shirin da...
Mai Martaba Sarkin Kano Alhaji Aminu Ado Bayero ya jajantawa ƴan kasuwar sayar da wayoyin hannu ta Beirut sakamakon ibtula’in da ya faru na rugujewar wani...
Mai Martaba Sarkin Kano Alhaji Aminu Ado Bayero, ya jajanta wa mutanen Kano musamman ma waɗanda ambaliyar ruwa ta shafa. Jajen nasa dai na cikin wata...
Wani bene mai hawa huɗu da ake tsaka da ginawa a Kasuwar sayar da wayoyin salula ta Beruit Road a Kano ya rubto, inda ake fargabar...
Gwamnatin jihar Kano ta kafa wani kwamiti na musamman da zai bibiyi matsalar ambaliyar ruwa da ake fuskanta a kwanakin nan a cikin fadin jihar. Wannan...
Rundunar ‘yan sandan jihar Bauchi ta cafke wasu ‘yan banga guda biyu da ake zargi da yiwa wata mata fyade a kauyen Dogon-ruwa da ke karamar...
Rundunar ƴan sandan jihar Zamfara, ta ce, jami’anta sun kuɓutar da wasu mutane goma sha biyu daga hannun wasu ƴan bindiga. Jami’in hulɗa da jama’a na...