Rundunar ƴan sandan jihar Kano, ta ce, ta cafke wani matashi bisa zarginsa da satar mota kirar Toyota Hilux. Jami’in hulda da jama’a na rundunar SP...
Shugaban jam’iyyar APC mai mulki na ƙasa Sanata Abdullahi Adamu, ya ce jam’iyyar za ta iya hukunta Bola Ahmad Tinubu, bisa irin kalaman da ya furta...
Rahotonni daga yankin rukunnin masana’antu na uku da ke Sharada a jihar Kano na cewa, wasu mazauna unguwar Mundaɗu da dama sun fita daga hayyacinsu sakamakon...
Wasu gungun ƴan bindiga, sun sake kai wani sabon hari garin Gunduma da ke jihar Taraba. Rahotonni sun bayyana cewa ɓata garin sun kai harin ne...
Kwamatin tantance masu son shiga takarar fitar da gwani na ɗan takarar shugaban ƙasa a jam’iyyar APC, yaƙi tantance ƴan takara 10. Shugaban kwamatin John Oyegun...
Hukumar kula da harkokin sufurin jiragen sama ta ƙasar Saudi Arabiya, ta fitar da wasu sabbin dokoki ga kamfanonin jiragen da za su yi jigilar alhazai...
Ƙungiyar ƴan jarida ta Najeriya NUJ reshen tashar talabijin ta ARTV Kano, ya kafa kwamitoci uku domin samar wa mambobinta ci gaba mai ɗorewa. Hakan na...
Ƙungiyar cigaban masarautar Birnin Gwari watau BEPU, ta bayyana kaɗuwarta bisa garkuwar da wasu ƴan bindiga suka yi da matafiya masu yawa haɗi da wasu dalibai...
Mjalisar dokokin jihar Kaduna, ta ɗauki matakin dakatar da shugaban ƙaramar hukumar Chikun Malam Salisu Musa, da na ƙaramar hukumar Giwa Abubakar Lawal, bisa zargin su...
Shugaba ƙasa Muhammadu Buhari, ya kama hanyar tafiya birnin Madrid na ƙasar Spain Sifaniya domin kai ziyara nahiyar Turai. Hakan na cikin wata sanarwa da mai...