Alhaji Mustafa Sule Lamido, ɗa ga tsohon gwamna Sule Lamido na Jigawa, ya samu tikitin zama ɗan takarar gwamnan jihar a ƙarkashin jam’iyyar PDP a zaɓen...
Babban bankin Najeriya CBN, ya ƙaryata labarin da wasu kafafen yaɗa labaran Internet suka yaɗa wanda ke cewa gwamnatin tarayya ta sauke gwamnan banking Mista Godwin...
Tsohon mataimakin gwamnan jihar Zamfara da aka tsige shi a baya-bayan nan, kuma mai neman takarar gwamnan jihar na jam’iyyar PDP a zaɓen baɗi Barista Mahdi...
Majalisar masarautar Gaya ta tuɓe Dagaci ƙauyen Gudduba da ke yankin karamar hukumar Ajingi Mallam Usman Muhd Lawan. Hakan na cikin wata sanarwa da jami’in yaɗa...
Gamayyar ƙungiyoyin Farar-Hula a Arewacin Najeriya sun ja hankalin Shugabannin yankunan Arewa da na Kudanci Najeriya da kuma gwamnatin tarayya kan su dauki matakan kawo ƙarshen...
Ƴan majalisar dokokin Kano guda biyu da suka haɗa da Kabiru Yusuf Isma’il wakilin mutanen Madobi da kuma Mu’azzam El-Yakub, mai wakiltar ƙaramar hukumar Dawakin Kudu...
Rahotonni daga birnin tarayya Abuja, sun bayyana cewa jami’an ƴan sanda sun yi harbe-harbe cikin iska a gidan tsohon gwamnan jihar Imo Rochas Okorocha domin tarwatsa...
Babbar Kotun tarayya da ke zamanta a Kano ƙarƙashin jagorancin mai shari’a A. M. Liman, ta kori ƙarar da Alhaji Ahmadu Haruna Ɗan Zago ya shigar ...
Jami’an hukumar yaƙi da cin hanci da rashawa ta EFCC suka mamaye gidan tsohon gwamnan Jihar Imo Rochas Okorocha, domin kama shi. Jaridar Solacebase ta ruwaito...
Hukumar kula da zirga-zirgar ababen hawa ta jihar Kano KAROTA, ta cafke wani mai tuƙa babur ɗin Adaidaita sahu Yusuf Abdurrahman Ƙwaya bisa zargin sa da...