Ƙungiyar gwamnonin yankin Arewacin Najeriya, ta buƙaci al’umma da su kwantar da hankali tare da rungumar zaman lafiya biyo bayan zanga-zangar kisan matashiyar da ake zargi...
Gwamnan Jihar Kaduna Malam Nasir El-Rufai, ya sanar da haramta yin duk wata zanga-zangar da ke da alaƙa da addini musamman wadda ke da alaƙa da...
Gwamnatin Jihar Sokoto, ta sanar da sanya dokar hana fita ta tsawon sa’o’i 24 a faɗin jihar. Hakan dai na cikin wata sanarwa da gwamnatin jihar...
Manyan jami’an gwamnatin tarayya ƙarƙashin jagorancin shugaban ma’aikatan fadar shugaban ƙasa Ibrahim Gambari da Ministan Kwadago Chris Ngige, za su koma teburin sake tattaunawa da ƙungiyar...
Rundunar ƴan sandan Jihar Jigawa, ta umarci Jami’anta da su fara cafkewa tare ɗaukar matakan da suka dace akan dukkan direbobin da suke yin lodin da...
Mambobin majalisar dokokin jihar Kano guda uku, sun sauya sheƙa daga jam’iyyar APC mai mulki zuwa sabuwar jam’iyyar NNPP. A cikin wata sanarwa da sakataren yaɗa...
Gwamnan Jihar Kano, Dakta Abdullahi Umar Ganduje ya bayyana cewa gaskiya da rikon amana ce ta sa ya zaɓi Mataimakinsa, Nasiru Yusuf Gawuna da tsohon Kwamishinan...
Jagoran Jam’iyyar APC na ƙasa Bola Ahmed Tinubu yace kowa na iya bayyana sha’awar sa ta tsayawa takarar shugabancin kasar amma kuma ba kowa ke iya...
Tsohon Gwamnan Jihar Kano kuma Sanata mai wakiltar Kano ta Tsakiya a Majalisar Dattawa, Ibrahim Shekarau ya ce bai kai ga yanke shawara kan ficewa daga...
Tsohon Gwamnan Jihar Kano, Sanata Rabiu Kwankwaso ya ce Jam’iyar NNPP za ta samu gagarumar nasara a zaɓukan 2023. Sanata Kwankwaso ya bada wannan tabbaci ne...