Gwamnan jihar Ribas, Nyesom Wike a ranar Asabar ya ce kasar za ta girgiza lokacin da Kudancin kasar ya yi wata sanarwa game da zaben shugaban...
Jam’iyyar PDP ta yi gargadi kan matakin da majalisar dokokin jihar Zamfara ta dauka na tsige mataimakin gwamnan jihar Mahdi Gusau.A wata sanarwa a ranar Asabar...
Tsohon gwamnan jihar Abia, Orji Uzor Kalu, ya yi imanin cewa ya zama dole ‘yan siyasa da ma’aikatan gwamnati a Najeriya su shiga gidan yari.Kalu, dan...
Shugaban kwamitin rikon jam’iyyar APC Mai Mala Buni, ya sake kira taron gaggawa da masu ruwa da tsaki na jam’iyyar APC na Kano.Wadanda aka gayyata taron...
Wani dan takarar shugaban kasa, Sanata Orji Uzor Kalu, ya ce tsohon gwamnan jihar Legas, Bola Tinubu, ba zai kawo masa cikas ba a yunkurinsa na...
Rundunar ‘yan sanda ta kama wani jami’in hukumar kula da zirga-zirgar ababen hawa ta jihar Kaduna (KASTLEA) da ake zargi da lakada wa wani direban mota...
Shugaban Turkiyya Recep Tayyip Erdogan, ya ce ya kamu da cutar korona.Shugaban ya wallafa hakan ne cikin wani sakon Twitter inda ya ce an gwada shi...
Rundunar sojin Najeriya ta yi watsi da wani rahoto da wata kafar yada labarai ta yanar gizo ta wallafa na cewa jami’an sojin Najeriya sun koka...
Gwamnan jihar Neja, Abubakar Sani Bello, ya umarci kwalejin tsaro ta kasa (National Defence College Course 30) da ta samar da dabarun tsaro da zai kawo...
Kungiyar matan gwamnonin Najeriya ta bayyana goyon bayanta ga hukumar yaki da sha da fataucin miyagun kwayoyi ta kasa NDLEA, da kuma yakin da take yi...