Masarautar Kano ta tabbatar da samun afkuwar gobara da ake zargin kunnata aka yi a fadar Sarkin Kano, Malam Muhammadu Sanusi na II. A sanarwar da...
Gwamna Abba Kabir Yusuf na jihar Kano ya tabbatarwa da al’ummar jihar cewa ba zai saci kudinsu ba kuma yayi gargadi ga duk wanda aka samu...
By Abdullahi Alhassan, Kaduna A national dialogue aimed at guiding the innovative use of artificial intelligence (AI) in Nigerian higher education will be held in Abuja...
An jibge jami’an tsaro a kofar gidan Sarki dake Kofar Kudu a jihar Kano a yayin da ake rade radin cewa matasa za su fito zanga-zanga...
A kalla dalibai 200 gini ya danne a makarantarsu da safiyar yau Juma’a a cewar kwamishinan yada labarai na jihar Plateau, Mista Musa Ashoms Rahotanni sun...
Hukumar tattara kudadaden shiga ta tarayya FIRS ta ce adadin sabbin masu biyan haraji a Najeriya ya karu da dubu dari da saba’in sannan an samu...
Shugabar riko ta karamar hukumar Wudil, Hajiya Bilkisu Yakubu Indabo ta sanar da bada tallafin karatu ga dalibai mata dake karatu a fannin kimiyya ‘yan asalin...
Hukumar lura da yanayi ta Nijeriya (NiMet) ta yi hasashen samun guguwa da ruwan sama a faɗin Nijeriya daga Yau Juma’a 12 ga yulin 2024, zuwa...
Hukumar Kidaya ta Kasa (NPC) ta ce ta shirya tsaf domin gudanar da sabon kidayar jama’a da gidaje a watan Nuwamban 2024. Da yake ganawa da...
Wata Kotun Majistare da ke Kafanchan a Jihar Kaduna ta tasa keyar wani malamin makaranta mai suna Josiah Alkali zuwa gidan yari bisa zargin sa da...