Gwamnan jihar Kebbi, Nasir Idris ya ayyana Litinin a matsayin ranar hutu domin bikin sabuwar shekara ta addinin Musulunci. Alhaji Auwal Manu Dogondaji, kwamishinan yada labarai...
Gwamnatin jihar Kano ta bayyana shirinta na samar dakuna karatu masu dauke da kayayyaki na zamani a kananan hukumomi 44 dake jihar. Shugaban hukumar kula da...
Babbar kotun jihar Kano ta dakatar da lauyoyi daga tattaunawa da ‘yan jarida a shari’ar rikicin masarautar Kano dake gudana. Mai shari’a, Justice Amina Adamu Aliyu...
Hukumar hana sha da fataucin miyagun kwayoyi ta kasa NDLEA reshen jihar Kano ta fito da shirin tilasta yin gwajin shan kwaya kafin aure ga Amare...
Babbar kotun tarayya dake zamanta a Abuja a yau Alhamis ta soke zaben fidda gwani na jam’iyyar PDP a jihar Edo. Asue Ighodalo ne dai ya...
Yan sanda sun kama ’yan bindiga guda biyar bayan musayar wuta da su a Yankin Babban Birnin Tarayya Abuja. An kwato bindigogi kirar AK-47 da wata...
‘Yan bindiga sun sace wata Alkaliyar karamar kotu dake Sabon Tasha a jihar Kaduna, Janet Galadima tare da ‘ya’yanta 4. Mai magana da yawun rundunar ‘yan...
By Abdullahi Alhassan, Kaduna The Vice-Chancellor of Ahmadu Bello University, Professor. Kabiru Bala, says the housing and infrastructure deficit in the country provides enormous opportunities for...
Wani jami’in hukumar yaki da masu yiwa tattalin arzikin kasa ta’annati ta EFCC ya kashe kansa a Abuja. Jaridar Internet ta PRNigeria ta rawaito cewa an...
‘Yansanda biyar sun rasa ransu yayin artabu da ‘yan fashin daji a karamar hukumar Jibia ta jihar Katsina. Lamarin ya faru ne a ranar Lahadi da...