Gwamnatin jihar Kano, ta hanyar shirin Agro-Climatic Resilience in Semi-Arid Landscapes (ACReSAL), ta kaddamar da shirin dashen Bishiyoyi miliyan uku domin magance sauyin yanayi da gurbacewar...
Kano State government, through the Agro-Climatic Resilience in Semi-Arid Landscapes (ACReSAL) project, has unveiled plans to plant three million trees to address climate change and environmental...
Kotun tafi da gidanka ta kwamitin tsaftar muhalli a jihar Kano ta ci tarar mayankar dabbobi ta Bachirawa Naira dubu dari 3 bisa gaza tsaftacce mayankar....
Babbar kotun jihar Sokoto ta dakatar da tube rawanin Hakimai guda 2 wanda hakan ke da alaka da kudurin dokar masarautu ta jihar. Babbar kotun ta...
Sabon kwamishinan ‘yan sandan jihar Kano, Salman Dogo Garba, ya yi martani kan zargin da ake yi na cewa shi dan’uwan tsohon Sarkin Kano Aminu Ado...
Za a sanya kudin da za a siyawa shugaban kasa sabon jirgi a kwarya kwaryar kasafin kudi na shekarar 2024, kamar yadda jaridar TheCable ta rawaito....
Gwamnatin jihar Kano ta ce fitar da kudi Naira Biliyan 3 domin gina sabbin ajujuwa a makarantu a kananan hukumomi 44 na jihar. Gwamna Abba Kabir...
Bashin da ake bin Najeriya ya karu daga Naira Tiriliyan 97.34 a farkon shekarar 2023 zuwa Naira Tiriliyan 121.76 a watanni 4 na farkon shekerar 2024....
Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya bayyana kalubalen da ake samu na tsaro a kasar nan mussaman a yankin Arewa maso yamma a matsayin wanda aka...
Gwamnatin jihar Sokoto ta bukaci mataimakin shugaban kasa Kashim Shettima ya dinga bincika gaskiyar al’amari kafin yayi magana kan abinda ya shafi lamuran kasa. Gwamnatin dai...