Akalla mutane biliyan 1.2 a fadin duniya na fama da matsalar gani, in ji Farfesa Emmanuel Esenwah, Mataimakin Shugaban Jami’ar Fasaha ta Tarayya Owerri (FUTO). Ya...
Rundunar ‘Yan Sandan Najeriya ta bayyana cewa ta kama mutum 12 da ake zargi da hannu a kisan ‘yar jaridar gidan talabijin na Arise TV, Somtochukwu...
Jam’iyyar African Democratic Congress (ADC) ta bukaci Shugaba Bola Tinubu da ya amince da rahoton Bankin Duniya na watan Oktoba 2025, wanda ya nuna cewa mutane...
An bai wa shugabar adawa ta Venezuela, Maria Corina Machado, lambar yabo ta zaman lafiya ta Nobel ta wannan shekara saboda jajircewarta wajen kare haƙƙin dimokuraɗiyya...
Majalisar Koli ta Kasa ta amince da nada Farfesa Joash Ojo Amupitan (SAN) a matsayin sabon shugaban Hukumar Zaɓe Mai Zaman Kanta ta Kasa (INEC). Mai...
Shugaban Isra’ila, Isaac Herzog, ya yaba wa Shugaban Amurka Donald Trump bisa rawar da ya taka wajen cimma yarjejeniya tsakanin Isra’ila da ƙungiyar Hamas domin kawo...
Fadar Shugaban Ƙasa ta Najeriya ta maida martani kan rahoton Babban Bankin Duniya da ya ce mutane miliyan 139 na rayuwa cikin talauci a ƙasar, tana...
Babban Bankin Duniya ya bayyana cewa Najeriya har yanzu na cikin matsanancin talauci duk da cewa tattalin arziƙinta ya samu ɗan bunƙasa a cikin ‘yan watannin...
Bayan doguwar tattaunawa a Masar, Isra’ila da Hamas sun amince da matakin farko na wani shiri da nufin kawo karshen yaƙin da ya daɗe yana ci...
Gwamnatin Jihar Kano ta ba da umarni ga Hukumar Hisba ta jihar da ta fara shirye-shiryen gudanar da auren mutane 2,000 karkashin shirin auren gata na...