Babbar Alkaliyar Kano, Mai Shari’a Dije Abdu-Aboki, ta umarci sakin fursunoni shida da suka shafe dogon lokaci a kurkuku ba tare da gurfanar da su gaban...
Rikicin tsaro da ya addabi al’ummar Shagari a Jihar Sokoto ya sa matasan yankin suka nuna aniyarsu na shirin daukar makamai domin kare kansu daga hare-haren...
Shugaba Bola Tinubu ya bayyana cewa manyan sauye-sauyen tattalin arzikin da gwamnatinsa ta aiwatar cikin shekaru biyu sun farfado da martabar Najeriya a duniya tare da...
Shugaban Najeriya Bola Ahmed Tinubu ya tashi daga Abuja yau Alhamis, 4 ga Satumba, domin fara hutun shekara ta 2025. Rahoton da fadar shugaban kasa ta...
Rundunar Sojin Saman Najeriya (NAF) ta bayyana cewa ta kashe fiye da ‘yan ta’adda 15 a wani samamen jiragen yaki da aka kai a dajin Sambisa,...
Ma’aikatar Muhalli ta Tarayya ta fitar da gargaɗi ga jihohi 15 cewa daga 4 zuwa 8 ga Satumba, 2025, wurare 43 a fadin ƙasar na iya...
Tsohon ɗan takarar shugaban ƙasa na jam’iyyar Labour, Peter Obi, ya kalubalanci Shugaba Bola Tinubu kan ikirarin da ya yi cewa tattalin arzikin Najeriya ya daidaita....
Wani hatsarin jirgin ruwa da ya auku a gabar kogin Malale, karamar hukumar Borgu a jihar Neja, ya yi ajalin akalla mutane 60. Jirgin mai ɗauke...
Gwamnatin Birtaniya ta sanar da shirin dakatar da sayar da lemuka masu ƙara kuzari na “energy drinks” masu ɗauke da sinadarin caffeine mai yawa, kamar Red...
Hukumar shirya jarabawar kammala sakandire ta kasa (NECO) ta sanar da rage yawan tambayoyin zaɓi na Paper III a darasin Turanci daga 100 zuwa 80, wanda...