Rahotonnin daga jihar Zamfara a yankin arewa maso yammcin Najeriya na cewa ƴanbindiga sun sace mutum 150 a jerin hare-haren da suka kai wasu garuruwan jihar...
Gwamnatin Jihar Delta ta yi barazanar kwace babura na haya (Keke Napep) da babura, idan masu su suka kasa biyan kuɗin da aka kayyade na Naira...
Nafisa Abdullah Aminu, daliba ‘yar shekara 17 daga Jihar Yobe, ta samu lambar yabo a matsayin “Mafi Cancanta a Fasahar Harshen Turanci ta Duniya” a gasar...
Gwamnatin Jihar Kano ta karɓi rahoton kwamitin bincike da aka kafa domin tantance zargin da ake yi wa Kwamishinan Sufuri na Jihar, Alhaji Ibrahim Namadi, dangane...
Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya karrama tawagar kwallon kwando ta mata ta Najeriya, D’Tigress, da kyaututtuka masu tarin yawa, ciki har da $100,000 ga kowacce...
Hukumar shirya jarabawar Afirka ta Yamma (WAEC) ta bayyana cewa an samu gagarumar faduwa a sakamako da aka fitar na jarrabawar WASSCE na wannan shekara ta...
Aƙalla mutane 76 ne suka mutu yayin da wasu da dama suka bace bayan da wani jirgin ruwa da ke ɗauke da mafi yawan ‘yan hijira...
Hukumar Shirya Jarabawa ta Yammacin Afirka (WAEC) ta bayyana cewa ta saki sakamakon jarabawar West African Senior School Certificate Examination (WASSCE) na daliban makarantu na shekarar...
Gwamnatin Tarayya ta yi watsi da jita-jitar cewa haɗin gwiwa tsakanin tsohon Mataimakin Shugaban Ƙasa, Atiku Abubakar da ɗan takarar jam’iyyar Labour, Peter Obi, zai iya...
Gwamnatin Jihar Kano ta bayyana shirin ta na mayar da kurkukun Kurmawa, wanda aka gina sama da shekara 115 da suka wuce, zuwa gidan tarihin al’adu...