Ministan Babban Birnin Tarayya (FCT), Nyesom Wike, ya bayyana cewa ko da gwamnatin Bola Tinubu za ta yi shekaru 20 tana mulki, ba za ta iya...
Gwamnatin Jihar Kano ta gudanar da bikin Ranar Al’adu ta Duniya karo na farko a tarihin jihar – bikin wanda aka shirya domin tabbatar da matsayin...
Gwamnan Jihar Kano, Alhaji Abba Kabir Yusuf, ya kaddamar da rabon shukar itatuwa miliyan 5.5 a fadin jihar domin dakile yaduwar hamada da kuma inganta dorewar...
Masu amfani da layukan MTN da Airtel sun kashe jimillar Naira tiriliyan 2.53 wajen amfani da sabis na kira da intanet a cikin rabin farko na...
Kungiyar kare hakkin dan Adam da tabbatar da gaskiya a shugabanci, wato SERAP, ta bai wa Gwamna Umar Bago na Jihar Neja wa’adin awanni 48 domin...
Gwamnatin Jihar Kano ta sake jaddada kudirinta na yakar matsalar yaran da ba sa zuwa makaranta ta hanyar ƙarfafa haɗin gwiwa da Hukumar Ilimin Firamare ta...
Kungiyar kare hakkin bil’adama ta duniya, Amnesty International, ta yi Allah-wadai da umarnin da Gwamnan Jihar Neja, Umar Bago, ya bayar na rufe gidan rediyo Badeggi...
Hukumar Bayar da Agajin Gaggawa ta Ƙasa (NEMA) ta bayyana cewa akalla mutane 165 ne suka rasa rayukansu, 82 su ka ɓace, yayin da ambaliya ta...
Kungiyar Ma’aikatan Jinya da Ungozoma (National Association of Nigerian Nurses and Midwives – NANNM) ta dakatar da yajin aikin gargadi da ta fara, kamar yadda Ministan...
Dangote Advocates Budget-Friendly Mass Housing for Nigerians Dangote Cement Plc has urged stakeholders in the housing industry to consider budget-friendly mass housing scheme for Nigerians. Speaking...