Rundunar sojin Kasar naan ta yi watsi da wani shirin fara daukar sabbin ma’aikata da ke yawo a Internet, inda ta yi gargadin cewa karya ce.A...
Wata kotun majistare da ke zamanta a Rijiyar Zaki a nan Kano ta yanke wa Alhaji Inuwa Ayuba hukuncin daurin watanni biyu a gidan yari ko...
Gwamnatin jihar Kano ta bankado wata badaƙala a cikin albashin watan Maris na 2025, wanda ya kai ga kwato sama da Naira miliyan 28 daga asusun...
Wani mummunan al’amari ya girgiza al’umma a Ƙaramar Hukumar Kwami, Jihar Gombe, inda ake zargin wani magidanci ya jagoranci sacewa da kashe ɗansa mai shekara shida...
Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama aƙalla mutane biyu da ake zargi da safarar miyagun ƙwayoyi, wanda suka hada da: Muntari Shu’aibu da Imrana Rabi’u.A...
Bankin Duniya yayi hasashen cewa adadin waɗanda talauci ya yiwa Kamu kazar kuku a Najeriya zai ƙaru zuwa kaso 3.6 cikin ɗari a 2027.A wani rahoto...
Tsohon shugaban majalisar dattawa, Bukola Saraki, ya ce wadanda ke da niyyar ficewa daga jam’iyyar PDP a yanzu su fice domin baiwa masu goyon baya damar...
Shugaban kamfanin Dangote, Aliko Dangote ya karɓi muƙamin da Bankin Duniya ya ba shi a shirin nan na Ƙawancen Bankin Duniya da Masu Zuba Jari na...
Gwamnan Jihar Kano, Abba Kabir Yusuf, ya sanya hannu kan muhimman dokoki guda huɗu da suka kafa sabbin hukumomi da nufin ƙarfafa tsarin gwamnati da samar...
Ƙungiyar Raya Tattalin Arzikin Ƙasashen Yammacin Afirka ECOWAS, ta fara yunkurin sauya wa cibiyoyinta da ke ƙasashen Mali da Nijar da kuma Burkina Faso matsugunni, bayan...