Babban Malamin Musulunci a Kasar nan, Sheikh Aminu Ibrahim Daurawa ya faɗi wasu abubuwa biyar da ya ce ya kamata ‘ya’ya su dinga yi wa iyayensu...
Kotun ɗaukaka ƙara da ke Abuja a ranar Juma’ar nan ta jingine hukuncin da ta yi a ranar 10 ga watan Janairun 2025 kan rikicin masarautar...
Najeriya ta yi watsi da zargin da Amurka ta yiwa ƙasar cewar tana musgunawa mabiya addinin Kirista, saboda haka ya dace a sanya ta cikin jerin...
Majalisar Wakilan ta Kasa ta amince da kudirin sake fasalin harajin da Shugaba Bola Tinubu ya miƙa wa majalisar dokokin kasar. A ranar Alhamis din nan...
Jakadan Najeriya a Nijar, Mohammed Sani Usman, da Ministan Harkokin Wajen Nijar, Bakary Yaou Sangaré, sun gana a Nijar a ranar Larabar nan. Kafar ActuNiger ta...
Kwamitin gudanarwa na babbar jam’iyar hammaya a Najeriya wato PDP ya gudanar da wani taro a birnin Abuja, don duba matsalolin da jam’iyyar ke fama da...
Malisar Dattawan Kasar nan ta mayar da martani kan koken da Sanata Natasha Akpoti-Uduaghan ta gabatar a gaban Kungiyar Majalisun Kasashen Duniya (IPU) ta Majalisar Dinkin...
Shugaban Nijeriya Bola Ahmed Tinubu ya jaddada muhimmancin da ke akwai kan bin doka da oda a Jihar Ribas domin tabbatar da ɗorewar zaman lafiya da...
Hukumar Shari’ah ta jihar Kano karkashin jagorancin mukaddashin shugabanta Sheikh Malam Ali Dan Abba a yau Laraba ya jagorancin taron kaddamar da kamitocin da zasu dauki...
Aƙalla mutum 26 sun rasa ransu sanadiyyar ɓullar cutar sanƙarau a jihar Kebbi. Kamfanin dillancin labaran Reuters ya ambato kwamishinan lafiya na jihar, Musa Ismaila yana...