Babbar Kotun Jihar Kano ta kori karar zargin cin hanci da rashawa da ake yi wa tsohon kwamishinan kananan hukumomi, Murtala Sule Garo, tare da wasu...
Babbar Kotun Jihar Kaduna ta sake ɗage yanke hukunci kan belin tsohon gwamnan jihar, Nasir El-Rufai, wanda Hukumar ICPC ke tuhuma da laifuka da suka haɗa...
The Kano Indigenes in Abuja Initiative has successfully held its second major meeting at Rumfa College, marking a significant step toward its forthcoming national inauguration ceremony...
Daga Abdullahi Alhassan, Kaduna An baiyana Dan Majalissar taraiya mai wakiltar mazabar Rano/Bunkure/ Kibya, a Majalissar kasa ta taraiya dake Abuja Alhaji Kabiru Alhassan Rurum a matsayin...
Fitaccen lauya kuma tsohon jami’in NNPC, Inuwa Waya, ya bayyana goyon bayansa ga sauya sheƙar Gwamnan Kano, Abba Kabir Yusuf, zuwa jam’iyyar APC. Ya bayyana hakan...
United States da Iran sun sanar da tsagaita wuta na tsawon mako biyu, bayan da shugaban Amurka, Donald Trump, ya janye barazanar kai hari kan Iran...
Gwamnatin Tarayya ta ware Naira biliyan 135.22 a cikin kasafin kuɗin 2026 domin kula da shari’o’in da suka shafi zaɓe da bayan zaɓe. An bayyana hakan...
Hukumar zaɓe ta ƙasa Independent National Electoral Commission (INEC) ta umarci kwamishinonin zaɓe na jihohi su dakatar da duk wani shiri da ya shafi sake tantance...
Gwamnan jihar Zamfara Dauda Lawal ya jaddada kudirin gwamnatinsa na kawo ƙarshen matsalar tsaro, yana mai cewa ba za a yi wani sulhu da ƴan bindiga...
Rundunar ‘yan sandan jihar Jigawa ta tabbatar da cafke wani matashi mai suna Kabiru Nuhu mai shekaru 27, bisa zargin banka wa mahaifinsa mai shekaru 60...