Shugaban jam’iyyar APC a jihar Kano, Alhaji Abdullahi Abbas Sanusi, ya ce jam’iyyarsu a shirye take wajen karɓar Gwamna Abba Kabir Yusuf bayan ficewarsa daga NNPP,...
Jam’iyyar New Nigeria Peoples Party (NNPP) ta yi kakkausar suka kan ficewar Gwamnan Jihar Kano, Abba Kabir Yusuf daga jam’iyyar, inda ta bayyana matakin a matsayin...
Tsohon Ministan Shari’a kuma Babban Lauyan Gwamnatin Tarayya, Abubakar Malami (SAN), ya zargi hukumar tsaro ta farin kaya (DSS) da aikata wasu matakai da ya ce...
Babban layin wutar lantarki na ƙasa ya sake rushewa a ranar Alhamis, lamarin da ya jefa sassan Najeriya cikin duhu tare da katse wutar lantarki ga...
Amurka ta fice a hukumance daga Hukumar Lafiya Ta Duniya (WHO), lamarin da ya sa hukumar ta Majalisar Ɗinkin Duniya ta rasa ɗaya daga cikin manyan...
Fadar shugaban Najeriya ta sanar da cire sunan tsohon gwamnan jihar Kebbi, Usman Sa’idu Dakingari, daga cikin waɗanda aka naɗa a matsayin jakadan Najeriya a ƙasar...
Gwamnatin Tarayya ta sanar da cewa ta raba kuɗaɗe har ₦152 biliyan ga ’yan kwangila na cikin gida da aka tantance ayyukansu. Ma’aikatar Kuɗi ta ce...
Iyalan Kiristoci 166 da aka sace a ƙauyen Kurmin Wali da ke Kudancin Kaduna sun ce ’yan bindiga sun nemi kuɗin N28.9m a matsayin kudin ajiyar...
Mataimakin Shugaban Majalisar Dattawa, Sanata Barau Jibrin, ya raba tallafin karatu ga dalibai 4,183 daga Yankin Kano ta Arewa da ke karatu a Kwalejin Ilimi ta...
Ma’aikatan Kano Electricity Distribution Company (KEDCO) ƙarƙashin SSAEAC da NUEE sun fara yajin aiki na dindindin bisa zargin rashin kyawun yanayin aiki. Yajin aikin ya fara...