Najeriya ta karɓi ƴan gudun hijira 153 daga Jamhuriyar Nijar, a wani yunkuri na tabbatar da dawowarsu cikin aminci da mutunci. Ofishin hukumar NEMA reshen Kano...
Shugaban ƙasar Turkiyya, Recep Tayyip Erdogan, ya bayyana aniyar ƙasarsa na ƙara yawan cinikayya da Najeriya daga dala biliyan 2 zuwa dala biliyan 5. Ya bayyana...
Wasu da ake zargin ’yan ta’adda ne sun kai hari a Garin Gare da ke Pallam District, Karamar Hukumar Madagali a Jihar Adamawa, inda suka sace...
Tsohon ɗan takarar shugaban ƙasa kuma jagoran jam’iyyar NNPP a Najeriya, Sanata Rabiu Musa Kwankwaso, ya ce yana da yaƙinin cewa gwamnan Kano, Abba Kabir Yusuf,...
Kotun Tarayya da ke Abuja ta yi watsi da buƙatar jagoran ƙungiyar IPOB, Nnamdi Kanu, na neman a sauya masa gidan yari daga Sokoto zuwa wani...
Kotun warware matsalolin ƴan ƙwadago ƙarƙashin jagorancin Alƙali Emmanuel Subilim ta umarci ma’aikatan babban birnin tarayya FCTA da su dakatar da yajin aikin da suke yi....
Rundunar sojin Najeriya ta bayyana cewa dakarunta na Operation WHIRL STROKE (OPWS) sun gano wata masana’antar ƙera makamai ba bisa ƙa’ida ba da ke ɓoye a...
Babban layin wutar lantarki na ƙasa ya sake faɗuwa a ranar Talata, 27 ga Janairu 2026, wanda shi ne karo na biyu cikin kwanaki huɗu. Rahotanni...
Wata mummunar guguwar sanyi ta yi sanadin mutuwar aƙalla mutane 30 a sassa daban-daban na Amurka, yayin da dubban mutane suka wayi gari ba tare da...
Tsohon shugaban jam’iyyar APC na ƙasa, Abdullahi Umar Ganduje, ya bayyana cewa gwamnan jihar Kano, Abba Kabir Yusuf, wanda ya koma jam’iyyar APC a yau,...