Aƙalla mutane 76 ne suka mutu yayin da wasu da dama suka bace bayan da wani jirgin ruwa da ke ɗauke da mafi yawan ‘yan hijira...
Hukumar Shirya Jarabawa ta Yammacin Afirka (WAEC) ta bayyana cewa ta saki sakamakon jarabawar West African Senior School Certificate Examination (WASSCE) na daliban makarantu na shekarar...
Gwamnatin Tarayya ta yi watsi da jita-jitar cewa haɗin gwiwa tsakanin tsohon Mataimakin Shugaban Ƙasa, Atiku Abubakar da ɗan takarar jam’iyyar Labour, Peter Obi, zai iya...
Gwamnatin Jihar Kano ta bayyana shirin ta na mayar da kurkukun Kurmawa, wanda aka gina sama da shekara 115 da suka wuce, zuwa gidan tarihin al’adu...
Ministan Babban Birnin Tarayya (FCT), Nyesom Wike, ya bayyana cewa ko da gwamnatin Bola Tinubu za ta yi shekaru 20 tana mulki, ba za ta iya...
Gwamnatin Jihar Kano ta gudanar da bikin Ranar Al’adu ta Duniya karo na farko a tarihin jihar – bikin wanda aka shirya domin tabbatar da matsayin...
Gwamnan Jihar Kano, Alhaji Abba Kabir Yusuf, ya kaddamar da rabon shukar itatuwa miliyan 5.5 a fadin jihar domin dakile yaduwar hamada da kuma inganta dorewar...
Masu amfani da layukan MTN da Airtel sun kashe jimillar Naira tiriliyan 2.53 wajen amfani da sabis na kira da intanet a cikin rabin farko na...
Kungiyar kare hakkin dan Adam da tabbatar da gaskiya a shugabanci, wato SERAP, ta bai wa Gwamna Umar Bago na Jihar Neja wa’adin awanni 48 domin...
Gwamnatin Jihar Kano ta sake jaddada kudirinta na yakar matsalar yaran da ba sa zuwa makaranta ta hanyar ƙarfafa haɗin gwiwa da Hukumar Ilimin Firamare ta...