By Abdullahi Alhassan, Kaduna The Southern Kaduna People’s Union, (SOKAPU) has condemned and disassociated itself from the planned national protest in August , while entirely condemning...
By Abdullahi Alhassan, Kaduna The Civil Society Legislative Advocacy Centre (CISLAC) has urged the Nigerian government to set a clear timeframe for addressing citizens’ grievances rather...
Ministan ayyuka, David Umahi, ya ce ba don Allah ya kawo shugaban kasa Tinubu ba a wannan yanayi da ake ciki da Najeriya ta wargatse. Ya...
Rundunar tsaron fararen hula da kadarorin gwamnati ta Civil Defense a jihar Kano ta baza jami’anta 3, 400 domin bada tsaro ga masu zanga-zanga a jihar....
Matatar man Dangote ta sake tabbatar da cewa man dizal din da take fitar wa ya cika dukkan wasu ka’idojin da ya kamata dizal ya cika...
Vice President Kashim Shettima has congratulated the new Director-General of the National Productivity Centre, Dr Baffa Danagundi. The newly appointed Director General was at the presidential...
Sakataren Gwamnatin tarayya, George Akume ya shiga ganawa da ministoci a yayin da ake shirin fara zanga-zanga kan tsadar rayuwa a fadin Najeriya. Ganawar wacce ke...
Gwamnatin jihar Bauchi ta sanar da shirin rufe dukkanin cibiyoyin kula da lafiya matakin farko a ranar da za a gudanar da zanga-zanga ta fadin kasa....
Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya sanya hannu kan kudurin dokar kafa hukumar raya yankin Arewa maso yamma. Barau Jibrin, mataimakin shugaban majalisar dattawa ne ya...
Shugaban kasa Bola Tinubu ya roki ‘yan Najeriya da su soke shirin zanga zangar da aka tsara yi a wata mai kamawa. Ministan yada labarai, Mohammed...