Wasu ‘yan bindiga sun kashe shugaban kauyen Zagzaga da ke unguwar Kabula a karamar hukumar Munya a jihar Neja, Malam Usman Hussaini. Jaridad PUNCH ta samu...
Gwamnan jihar Katsina, Dikko Radda, a ranar Juma’a, ya yi barazanar tube duk wani kwamishina, basaraken gargajiya ko kuma ‘yan majalisar zartaswa da aka samu yana...
Gwamnan jihar Zamfara Dauda Lawal ya amince da nadin kantomomin riko da zasu shugabanci kananan hukumomi 14 na jihar. Gwamnan ya kuma amince da nadin...
Kwamishinan ‘yan sandan jihar Kogi, Bethrand Onuoha, a ranar Alhamis, ya bayar da umarnin gudanar da bincike kan harin da aka kai wa wani jami’in Dan...
Hukumar da ke yaki da masu yi wa tattalin arzikin kasa zagon kasa ta Najeriya EFCC, a ranar Alhamis, ta gurfanar da wata ‘yar kasuwa mai...
Kotun sauraren ƙararrakin zaɓe da ke zamanta a Kaduna ta kori Gwamna Uba Sani na jam’iyyar APC Dan takarar jam’iyyar PDP, Isah Mohammed Ashiru ne ya...
BUDADDIYAR WASIKA ZUWA GA MAI GIRMA SHUGABAN KASA SANATA BOLA AHMED TINUBU GCFR, DAGA MAJALISAR MATASAN AREWA (MAJALISAR MATASAN AREWA) Yallabai, MUNA KIRA DA KADA KAYI...
Wasu jami’an hukumar tsaron farin kaya (DSS) sun cafke babban editan fitacciyar jaridar Hausa ta Almizan, Malam Ibrahim Musa a Kano. Malam Musa wanda ke kan...
Sojojin da ke mulki a ƙasar Burkina Faso, sun sanar cewa an yi yunkurin hambarar da gwamnatisu. A cikin wata sanarwa daga sojojin, ta ce akwai...
Hukumar gudanarwar jami’ar Umaru Musa Yar’adua da ke Katsina, ta sanar da korar wasu malaman jami’ar su biyar bisa samunsu da aikata wasu laifuka da suka...