Shugaban ƙasar Najeriya Bola Ahmed Tinubu ya aike da sunayen tsoffin gwamnonin Ribas, da Kaduna da Osun da kuma Kross Riba a matsayin ministoci. Wadanda aka...
Gwamnatin Jigawa ta ware Naira miliyan 50 don tallafa wa mata 1,000 masu kananan sana’o’i, domin rage radadin cire tallafin man fetur a kasuwancinsu. Kwamishinan Yada...
Hukumar kula da ƙanana da matsakaitan masana’antu ta ƙasa SMEDAN, ta nesanta kanta daga rade-radin da ake a kafafen sada zumunta, na cewa ta na bada...
Ƙungiyar raya tattalin arziƙin ƙasashen Afirka ta Yamma (ECOWAS) ta yi Allah-wadai da abin da ta kira yunƙurin juyin mulki a Jamhuariyar Nijar. Shugaban ƙungiyar kuma...
Kungiyar Kwadago ta Najeriya NLC, ta baiwa gwamnatin tarayya wa’adin kwanaki bakwai da ta sauya duk wasu manufofin da ake ganin na yaki da talakawa, ciki...
Likitoci Masu Neman Kwarewa a fadin Najeriya sun fara yajin aikin sai abin da hali ya yi daga safiyar nan ta Laraba. Kungiyar likitocin (NARD) ta...
Mai martaba sarkin kano Alhaji Aminu Ado Bayero yace masarautar kano ta damu da yawan samun karuwar matasa da yan mata wajen shan miyagun kwayoyi da...
Gwamnatin Jihar Jigawa ta bukaci Hukumar Yaki da Cin-hanci da Rashawa, EFCC da Hukumar Yaki da Cin Hanci da Rashawa ta Jihar Kano, PCACC, da su...
Wata babbar kotun tarayya da ke zamanta a jihar Legas a ranar Talatar nan ta bayar da belin gwamnan babban bankin Kasa CBN Godwin Emefiele da...
Hukumar Hisba ta jihar Kano ta ce ta kama wasu mutane biyu da ake zargi da yunkurin shirya auren jinsi. Jaridar Kano Focus ta ruwaito cewa...