Gwamnan jihar Kano Abba Kabir Yusuf ya sanar da naɗin Hisham Habib shugaban kungiyar ƴan jaridu ta yanar gizo reshen jihar Kano a matsayin Manajan Daraktan...
Babu wata hujja da za a dogara da ita cewa tallafi ba ya zuwa wajen Talaka wasu ne ke sacewa, man Fetur kaɗai ya isa misali...
Mun shirya Fim din FATAKE ne domin Hausawan fadin Duniya, ba iya kacin Kano da Nijeriya ba. Shugaban Kamfanin UK Entertainment Mal Umar Sani Lawal (Umar...
Kungiyar ‘yan Jaridu ta kasa reshen Freedom Radio ta taya alummar musulmai murnar bikin karamar sallah ta bana. Wannan sako na cikin wata sanarwar mai dauke...
Rundunar ƴan sandan Najeriya ta ce an gano wasu masu rakiyar fitaccen mawakin nan na Kano, Dauda Kahutu Rarara a cikin wani faifan bidiyo suna harba...
Zaɓaɓɓen Gwamnan jihar Kano Engr. Abba Kabir Yusuf, ya shawarci bankuna da masu bada bashi ko lamuni na gida da na ƙasashen ƙetare da su kauce...
Kafar yaɗa labarai ta ƙasar Turkiyya wato TRT ta ƙaddamar da ƙarin bangarori guda uku da za su dinga yaɗa labarai cikin harshen Hausa da Swahili...
Kotun daukaka kara, reshen jihar Sokoto, ta yanke wa wasu ‘yan China biyu Mista Meng Wei Kun da Mista Xu Kuai hukuncin daurin shekaru uku...
Madugun Jam’iyar NNPP kuma Ɗan takarar shugaban ƙasa na jam’iyyar a zaɓen 2023 a Najeriya, Injiniya Rabi’u Musa Kwankwaso, ya ce ba zai yi wa gwamnan...
Manchester United na shirin fara tattauna batun sabon kwantiragi da dan wasan gabanta Marcus Rashford gabanin karshen wannan kaka. United ta biijiro da zabin Karin shekara...