Kotun Majistari da ke unguwar No man’s land a Jihar Kano ƙarƙashin jagororin mai shari’a Ibrahim Mansur, ta aike da shugaban masu rinjaye na majalisar wakilai...
Zaɓaɓɓen shugaban ƙasar Najeriya, Bola Ahmed Tinubu ya bai wa al’ummar ƙasar tabbacin sadaukar da kansa ga hidimta wa jama’a iya ƙarfinsa. Ya bayyana haka ne...
Shugaban Kasa Muhammadu Buhari, ya taya Bola Ahmad Tinubu murnar lashe zaben shugaban kasa na 2023. Wannan sakon ya fito ne ta hannun mai taimakawa shugaban...
Gwamnan Kano, Abdullahi Umar Ganduje, ya bayyana nasarar Bola Ahmed Tinubu, a matsayin tabbatuwar dimokaradiyya ta gaskiya. Hakan na kunshe ne cikin wata sanarwa a ranar...
Najeriya ta wayi garin ranar Laraba da Bola Ahmed Tinubu a matsayin zababben shugaban kasa, bayan ya yi nasara da kuri’u miliyan 8.8 a zaben da...
Dan takarar jam’iyyar APC kuma tsohon Gwamnan Jihar Lagas, Bola Ahmed Tinubu, ya zama zababben shugaban kasar Najeriya. Shugaban Hukumar Zabe ta Kasa, (INEC) Farfesa Mahmood...
Hukumar zaɓe ta ayyana Sulaiman Abdurrahman Kawu Sumaila, a matsayin wanda ya ya lashe zaɓen kujerar Sanatan Kano ta Kudu a zaben 2023. Babban baturen zaɓen...
Jami’an rundunar ƴan Sanda sun kama Haruna Salisu Mohammed, shugaban kafar yaɗa labarai ta WikkiTimes dake Bauchi lokacin da yake tsaka da gudanar da aiki tare...
Rahotanni daga ƙaramar hukumar Takai na nuna cewa wasu fusatattu sun bankawa ofishin hukumar zaɓe mai zaman kanta ta ƙasa INEC da ke ƙaramar hukumar Takai...
Shugaban hukumar zabe mai zaman kanta ta ƙasa INEC Farfesa Mahmud Yakubu ya bayyana cewa za a fara tattara sakamakon zaɓen shugaban ƙasa da na ƴan...