Shugaban Makarantar koyar da harkokin Kwamfiyuta da yada labarai wato “Bootstrapping Information Technology (B.I.T)” ya bukaci iyayen Yara da Masu ruwa da tsaki harma da gwamnatoci...
Jam’iyar PRP mai alamar dan mukulli ta sha alwashin mayar da hankali wajen bunƙasa fannoni shida (6) domin gina sabuwar Kano matukar tayi nasara a zaben...
Majalisar dokokin jihar Kano, ta buƙaci shugabancin jam’iyyar APC tun daga matakin ƙasa har zuwa jiha da ya hukunta shugaban masu rinjaye na majalisar tarayya kuma...
Mai Martaba Sarkin Kano Alhaji Aminu Ado Bayero CFR ya naɗa Alhaji Bashir Mahe Bashir Wali a matsayin sabon walin kano da Dakta Mansur Mukhtar Adnan...
Daga Abdu Ado Ƙofar Na’isa Bayern Munich ta kara doke Barcelona gida da waje a kakar nan a gasar Champions League wasa na biyar a...
Dan wasan gaban kungiyar kwallon kafa ta Manchester United, Cristiano Ronaldo ya koma atisaye cikin abokan wasansa bayan umarnin da mai horas da kungiyar Erik ten...
Asiwaju Bola Ahmed Tinubu, dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar APC, ya bayar da gudunmawar Naira miliyan 100 ga wadanda ambaliyar ruwa ta shafa a Kano....
Daga Abdu Ado Ƙofar Na’isa Robert Lewandowski ya yi nasarar cin kwallo ta 600 da kuma 601 a tsawon lokacin da ya shafe yana kwallo tsakanin...
Daga Abdu Ado Ƙofar Na’isa Dan wasan gaba na Manchester United Cristiano Ronaldo ya bayyana cewa yanayin bacin ran da ya ke fuskanta ne ya kai...
Wani sabon bincike da masu bincike a kasar Amurka suka gudanar ya bayyana cewa matan da ke amfani da man gyaran gashi na ‘relaxer’ mai sinadarai...