Majalisar Dokoki ta Tarayyar Najeriya ta fara nazarin sabon shirin gyaran kundin tsarin mulki da zai iya kaiwa ga ƙirƙirar jihohi 55 sabbi da ƙananan hukumomi...
Gwamnan Jihar Neja, Mohammed Umaru Bago, ya bayar da tallafin naira miliyan ɗaya (₦1m) ga kowane iyalin wanda ya rasu, da kuma naira dubu ɗari biyar...
Hedikwatar Hukumar Tsaro ta NSCDC a Jihar Kano ta tabbatar da kama wasu barayi huɗu da ake zargi da fasa gidaje da satar kayayyaki a sassa...
Babbar kotun tarayya da ke Abuja ta ɗage ci gaba da shari’ar jagoran ‘yan tawayen Biafra (IPOB), Nnamdi Kanu, wadda ya kamata a ci gaba da...
Gwamnatin Jihar Kano ta cimma yarjejeniya da gwamnatin Jamhuriyar Guinea Bissau domin ƙarfafa dangantakar aiki a fannoni da suka haɗa da noma, ilimi, al’adu, yawon buɗe...
Gwamnatin Jamhuriyar Nijar ta sanar da ƙarin albashin mafi ƙanƙanta ga ma’aikatan gwamnati daga CFA 30,000 zuwa CFA 42,000, wanda ya yi daidai da Naira 108,780...
Jigon jam’iyyar African Democratic Congress (ADC), Dr. Ibrahim Mani, ya bayyana cewa jam’iyyarsu ba ta damu da yawaitar sauya shekar ‘yan siyasa zuwa jam’iyyar APC ba,...
Wani matuƙin Adai-daita-sahu (keke Napep) ya rasa ransa sakamakon wani harsashi da ya sameshi a wajen otal ɗin (brothel) da ke unguwar Badore, Ajah, a jihar...
Majalisar Wakilan Najeriya ta amince da gudanar da bincike kan aikin CCTV mai darajar dala miliyan 460 da aka kaddamar a Abuja, bayan ƙaruwar matsalar tsaro...
Shugaban ƙungiyar IPOB da aka haramta, Nnamdi Kanu, ya kori dukkan mambobin tawagar lauyoyinsa yayin zaman kotu da aka gudanar a yau Alhamis. Kanu ya sanar...