Hukumar bayar da tallafin karatu ta Najeriya, NELFUND, ta bayyana cewa ta rarraba sama da naira biliyan ₦116.4 ga ɗalibai 624,535 tun bayan buɗe shafin neman...
Khartoum, Sudan – Shugaban rundunar sojin Sudan, Janar Abdel Fattah al-Burhan, ya tabbatar da cewa dakarun ƙasar sun janye daga wuri na ƙarshe da ke ƙarƙashin...
Gwamnan Jihar Katsina, Dokta Dikko Umar Radda, ya rantsar da sabbin alkalai uku na babbar kotun jihar tare da kira gare su da su gudanar da...
Jam’iyyar African Democratic Congress (ADC) ta zargi gwamnatin tarayya da rashin gaskiya game da ikirarin da take yi cewa an samu karuwar samar da abinci a...
Hatsarin ya auku a unguwar Oyingbo da ke Jihar Legas, inda wani ginin bene mai hawa biyu ya rushe a daren Litinin, lamarin da ya yi...
Gwamnatin ƙasar Mali ta sanar da rufe dukkanin makarantu da jami’o’i a fadin ƙasar na tsawon mako biyu sakamakon matsalar karancin man fetur da ake fama...
Hukumar Tara Haraji ta Ƙasa (FIRS) ta sanar da shirin canza sunanta zuwa Nigeria Revenue Service (NRS) daga ranar 1 ga Janairu, 2026. Shugaban hukumar, Dakta...
Shugaban ƙasar Kamaru, Paul Biya, ya sake lashe zaɓen shugaban ƙasa karo na takwas a jere, kamar yadda Majalisar Kundin Tsarin Mulkin ƙasar ta tabbatar. Biya,...
Tsohon Gwamnan Jihar Jigawa, Alhaji Sule Lamido, ya nuna takaicinsa bayan ya kasa samun fom ɗin takarar Shugabancin jam’iyyar PDP a hedkwatar jam’iyyar da ke Abuja,...
Hukumar Kula da Wayar da Kan Jama’a ta Ƙasa (NOA) ta bayyana cewa basussukan Najeriya sun ragu sosai tun bayan da Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya...