Hukumar kula da ingancin abinci da magunguna ta ƙasa (NAFDAC) ta gano wani babban gidan ajiya a Kano da ke cike da sinadarai masu haɗari da...
Shugaban kamfanin Dangote Industries Limited, Aliko Dangote, ya bayyana cewa nahiyar Afrika na asarar akalla dala biliyan 90 a kowace shekara saboda shigo da man fetur...
Asusun Kula da Yara na Majalisar Ɗinkin Duniya (UNICEF), ya bayyana cewa yara miliyan 3.5 a Najeriya na fama da matsanancin yunwa (severe acute malnutrition). UNICEF...
Gwamnan Jihar Yobe, Mai Mala Buni, ya sanar da sake buɗe wasu kasuwanni biyu daga cikin uku da aka rufe a baya saboda matsalolin tsaro. Wannan...
A ranar Talata 22 ga Yuli, Shugaban Majalisar Dattawa, Sanata Godswill Akpabio, ya karyata jita-jitar da ke yawo a wasu kafafen sada zumunta cewa Majalisar Dokoki...
Gwamnan Jihar Jigawa, Malam Umar Namadi, ya sanya hannu a kan kudirin dokar kafa Hukumar Hisbah ta jihar, wanda hakan ya mayar da ita hukuma mai...
The Group Chief Executive Officer of NNPC Ltd, Engr. Bashir Bayo Ojulari has reaffirmed the Company’s commitment to dismantling structural bottlenecks towards laying a solid foundation...
A Litinin din nan 21 ga Yuli, 2025. Babbar Kotun Tarayya da ke Abuja ta ƙi amincewa da buƙatar tsohon Gwamnan Jihar Kogi, Yahaya Bello, inda...
Bayelsa ta nemi a ƙirƙiri ƙananan hukumomi guda 25 a jihar, domin ƙara adadin ƙananan hukumomin da ke jihar daga takwas zuwa 33. Wannan bukata ta...
Ƙungiyar Likitoci ta Najeriya (NMA) ta sanar da shirin fara yajin aiki a faɗin ƙasa baki ɗaya daga ranar Alhamis 24 ga Yuli, idan har gwamnatin...