Hukumar Filayen Jiragen Sama ta Ƙasa (FAAN) ta tabbatar cewa ba a samu asarar rai ba a hatsarin da ya faru da jirgin Air Peace mai...
Wani yaro da aka sanya masa suna Muhammadu Buhari ya samu cikakken tallafin karatu daga matakin firamare har zuwa jami’a, bayan ya burge mahalarta wajen kaddamar...
Akalla malaman jinya da ungozoma 15,421 da aka horar a Najeriya ne aka yi wa rajista domin su yi aiki a Birtaniya (UK) tsakanin shekarar 2017...
Hukumar Kula da Shaidar Dan Kasa (NIMC) a ranar Juma’a 11 ga Yuli, ta bayyana cewa, shafinta na tantancewa da tabbatar da Lambar Shaidar Dan Kasa...
Fadar Shugaban Kasa ta karyata rade-radin da ke cewa kalaman da Mataimakin Shugaban Kasa, Kashim Shettima, ya yi a wajen kaddamar da wani littafi a Abuja...
Hukumar Kiyaye Hadurra ta Ƙasa (FRSC) ta tabbatar da mutuwar mutane biyu tare da jikkatar wasu goma, a wani haɗarin mota da ya faru a kan...
Hukumar Jin Dadin Alhazai ta Kasa (NAHCON) ta fara shirye-shiryen aikin Hajjin shekarar 2026, bayan kammala aikin Hajjin 2025 cikin nasara. Shugaban NAHCON, Alhaji Abdullahi Pakistan,...
Fadar Shugaban Kasa ta musanta zargin cewa Shugaba Bola Ahmed Tinubu na da hannu a rikicin da ke addabar wasu daga cikin jam’iyyun adawa a Najeriya,...
Shekara guda bayan Kotun Koli ta yi hukunci cewa a rika ba wa kananan hukumomi 774 na Najeriya kuɗinsu kai tsaye daga Asusun Tarayya, Gwamnatin Tarayya...
Sabon Janar manaja na kungiyar kwallon kafa ta Kano Pillars, Ahmed Musa, ya bayyana shirin sa na ganin ya dawo da martabar kungiyar Kano Pillars a...