Hukumar kula da lafiya a matakin farko ta kasa wato National primary health care development agency ta ce Najeriya na bukatar dala biliyan daya cikin shekaru...
A shirye-shiryen da hukumar zaɓe ta ƙasa (INEC) take take yi gabanin babban zaɓen Najeriya na shekarar 2027, ta bayyana shirin ta na fitar da ƙarin...
Hukumar Aikin Hajji ta Ƙasa (NAHCON) ta sanar da kammala jigilar mahajjatan Najeriya daga Ƙasar Saudiyya bayan kammala aikin Hajjin shekarar 2025. A cikin wata sanarwa...
Asibitin Kwararru Na Best Choice Ya Rage Kaso 50 na kuɗaɗen ayyukansu na yau da kullum, wanda suka haɗa da kudin ganin likita kudin Gado da...
Rundunar ‘Yan Sandan Jihar Gombe ta tabbatar da mutuwar wani matashi da aka tsinci gawarsa a wani rami sakamakon mamakon ruwan da aka tafka a safiyar...
Rundunar ‘Yan Sandan Jihar Bauchi ta fitar da gargadi ga jama’a, musamman matasa, dangane da wata sabuwar dabi’ar hawa ƙarfen sabis domin kawai neman suna. A...
An kashe Kachalla Yellow Danbokolo, babban ɗan bindiga kuma abokin dan ta’addar nan Bello Turji, tare da kwamandoji 6 da mayaƙa 182 a wani farmaki da...
Jam’iyyar APC za ta gudanar da taron Kwamitin Zartaswa na Kasa (NEC) a ranar 24 ga Yuli, 2025 a Abuja, domin yanke hukunci kan ko Ali...
)Gwamnatin Kano ta shirya taron bita na yini biyu ga jami’an yada labari da ke kananan hukumomin jihar. Ma’aikatar Yaɗa Labarai ta Jihar Kano ce ta...
Rundunar ƴansandan Abuja ta musanta rahotannin da ke cewa jami’anta sun karɓe iko da hedikwatar jam’iyyar PDP ta Wadata Plaza a ranar Litinin 30 ga Yuni,...