An kama wani matashi ɗan shekaru 33 bisa zargin yin garkuwa da ’yar maƙwabcinsa mai shekaru 21 a ƙauyen Paikon Bassa da ke Ƙaramar Hukumar Abaji...
Ɗan shugaban Kasa, Seyi Tinubu ya mayar da martani ga wani labari da ke cewa ya tura ƴan daba sun far wa shugaban wani ɓangare na...
Sarki Muhammadu Sanusi II ya naɗa Alhaji Munir Sanusi Bayero a matsayin Galadiman Kano, yayin da shi kuma Sarki Aminu Ado Bayero ya naɗa Alhaji Sanusi...
Fiye da tawagogi 150 da jiragen kashe gobara na ci gaba da kashe wutar da ta tashi a gobarar da ake kallo a matsayin mafi muni...
Masana Alkur’ani daga ƙasashe 20 ne za su shiga Gasar Karatun Alƙur’ani ta Duniya da za gudanar a karon farko a Najeriya.Gasar wadda za ta gudana...
Hukumar yaki da cin hanci da rashawa mai zaman kanta, ICPC, ta ce ta tabbatar da rashin daidaito a tsarin tafiyar da shirin rancen dalibai.Daraktan wayar...
Wasu ’yan bindiga da ake zargin ’yan fashi ne sun kai hari kan wani jirgin ruwa da ke jigilar mata ’yan kasuwa zuwa Ƙaramar hukumar Ijaw...
Ƙungiyar gwamnonin Arewa Maso Gabashin Najeriya ta ce za ta yi amfani dabaru daban-daban ta ƙarfi da lalama wajen tunkarar matsalolin tsaro da suka addabi yankin.Ƙungiyar...
Rundunar tsaro ta hadin gwiwa a hedkwatar dake arewa maso gabas mai taken Operation HADIN KAI Maiduguri, ta ce ɗaya daga cikin wuraren ajiyar alburusan ta...
Majiyoyin tsaro sun tabbatar da cewa wani abun fashewa ya fashe a barikin sojoji na Giwa da ke Maiduguri, kuma an shawo kan lamarin tun karfe...