Daya daga cikin matasan jam’iyyar APC na karamar hukumar Dala, kuma hadimi ga kakakin majalisar wakilai, Hon. Abubakar Aminu Ibrahim, ya raba tallafin miliyoyin kudi ga...
Kwamitin gudanarwa na babbar jam’iyar hammaya a Najeriya wato PDP ya gudanar da wani taro a birnin Abuja, don duba matsalolin da jam’iyyar ke fama da...
Malisar Dattawan Kasar nan ta mayar da martani kan koken da Sanata Natasha Akpoti-Uduaghan ta gabatar a gaban Kungiyar Majalisun Kasashen Duniya (IPU) ta Majalisar Dinkin...
Gwamnatin Kano ta tabbatar da cewa nan kadan ba da dadewa ba zata sabuntawa masu aikin tsaftace tituna kayan aiki a wani yunkuri na Kara sauya...
Shugaban Nijeriya Bola Ahmed Tinubu ya jaddada muhimmancin da ke akwai kan bin doka da oda a Jihar Ribas domin tabbatar da ɗorewar zaman lafiya da...
Hukumar Shari’ah ta jihar Kano karkashin jagorancin mukaddashin shugabanta Sheikh Malam Ali Dan Abba a yau Laraba ya jagorancin taron kaddamar da kamitocin da zasu dauki...
Aƙalla mutum 26 sun rasa ransu sanadiyyar ɓullar cutar sanƙarau a jihar Kebbi.Kamfanin dillancin labaran Reuters ya ambato kwamishinan lafiya na jihar, Musa Ismaila yana tabbatar...
Aƙalla mutum 26 sun rasa ransu sanadiyyar ɓullar cutar sanƙarau a jihar Kebbi.Kamfanin dillancin labaran Reuters ya ambato kwamishinan lafiya na jihar, Musa Ismaila yana tabbatar...
Hukumar kula da Ƴansandan kasar nan ta amince da naɗin CP Ibrahim Adamu Bakori a matsayin sabon kwamishinan ƴansandan jihar Kano, inda zai maye gurbin CP Salman...
Daga Abdullahi Alhassan, KadunaFitaccen ɗan jarida kuma ɗan siyasa, Malam Yusuf Abubakar Dingyaɗi ya koka da yadda Ƙungiyar Kiristoci ta Najeriya (CAN) take yi wa Musulmi...