Gwamnan jihar Borno, Babagana Umar Zulum, ya ce, bai kamata a aiwatar da dokar garambawul ta haraji da Shugaba Tinubu yakeso ayi a yadda take ba....
A wani bangare na tausaya wa da kyautatawa al’umma da shugaban asibitin Best Choice Alh Auwal Lawal yayi ya bayyana rage kaso 30 cikin 100 na...
Tsohon shugaban Najeriya, Olusegun Obasanjo, ya bukaci a kori Shugaban Hukumar Zabe ta Kasa (INEC) Farfesa Mahmood Yakubu da wasu manyan jami’an hukumar daga aiki. Obasanjo...
Hukumar lura da yanayi ta Najeriya (NiMet) ta yi hasashen cewa za a samu kaɗawar iska mai matsakaicin ƙarfi da hasken rana daga Litinin zuwa Laraba...
Tsohon shugaban ƙasa Muhammadu Buhari ya yaba da nasarar jam’iyyar APC a zaɓen gwamna da aka gudanar a ranar Asabar a Jihar Ondo, wanda ya tabbatar...
A yau Litinin 18 ga Nuwamba 2024, ne za a fara allurar riga-kafin ƙyandar biri a wasu jihohi bakwai a Najeriya, wanda hakan zai sa Najeriya...
Kungiyar dillalan Man Fetur masu zaman kansu IPMAN ta ce, mambobinta sun cimma matsaya domin fara sayen man fetur daga matatar man Dangote kai-tsaye. Shugaban ƙungiyar...
Jami’ar Tarayya ta Dutsin-Ma (FUDMA) ta gudanar da taron yaye ɗalibai a karo na 9, a inda ta samu wani karamcin kyauta ta musamman daga Farfesa...
Shugaban ƙasa Bola Ahmed Tinubu, ya bayar da umarnin dage taron majalisar zartaswa zuwa wani lokacin sakamakon mutuwar babban hafsan sojan kasa Taoreed Lagbaja. Tun farko...
Kungiyar likitoci ta kasa NMA, ta sanar da dakatar da duk wasu aikin kula da marasa lafiya a asibitin kwararru na Murtala Muhammed biyo bayan shafe...