Hukumar Hana sha da Fataucin Miyagun Kwayoyi ta Kasa (NDLEA), reshen Jihar Kano, ta ce ta kama mutane 1,345 da ake zargi, sannan ta kuma kama...
Hukumar hana sha da fataucin miyagun kwayoyi ta Najeriya NDLEA shiyyar KANO, ta cafke wani dan kasuwa mai suna Olisaka Chibuzo Calistus tare da dakile yunƙurinsa...
Ma’aikatar kasa da tsare tsare ta Jihar Kano, ta bukaci Al’ummar Jihar, wadanda basu sabunta takardun mallakar kasa ba, da su gaggauta zuwa hukumar domin sabuntawa,...
Babban bankin Najeriya CBN, ya taƙaita hada-hadar kuɗin da masu PoS za su yi a rana, zuwa naira miliyan1.2. Kazalika kwastoma bashida ikon cirar sama da...
Karamin Ministan Man Fetur Da Iskar Gas Ya Yaba tare Jinjina A Wata Ziyarci Da Ya Kai Cibiyar Aikin Samar Da Wutar Lantarki Dake Maiduguri. Karamin...
Ina jan hankalin al’ummar ƙananan hukumomin Ƙiru da Bebeji, Jihar Kano, Arewa da Nigeria cewa BABU WURIN DA KO SAU ƊAYA NA CE INA GOYON BAYAN...
Kotu ta kwace wasu rukunin gidaje 753, daga wani tsohon jami’in gwamnati da ake zargi da almundahana a kan kudaden al’umma a Abuja. Mai Shari’a Jude...
Fadar Shugaban Kasa ta musan ta zargin cewa, kudirin dokar gyaran haraji da Shugaba Tinubu, ya aikewa Majalisar dokokin kasar nan zai talauta yankin Arewa, Kazalika...
Babban bankin Najeriya CBN, na shirin yi wa ma’aikata kimanin 1,000 ritaya, a wani mataki na gyaran fasalin gudanar da bankin. Wannan matakin zai ci sama...
Gwamnan Jihar Kaduna Sanata Uba Sani, ya kaddamar da cibiyar kula da lafiya mai gadaje 25, da cibiyar koyar da sana’o’i, a karamar hukumar Tudun Biri...