Shugaban Najeriya Bola Ahmed Tinubu ya bayyana damuwarsa kan halin duhu da ake ciki a arewacin Najeriya sakamakon rashin wuta tsawon mako guda. Cikin wata sanarwa...
Kwamitin Iyaye da ‘yan uwa, da magoya bayan ɗan takarar shugabancin ƙaramar hukumar Kumbotso a jami’ar NNPP, Hon Ali Musa Danmaliki (Hard Worker), ya gudanar da...
Gwamnan jihar Kano Abba Kabiru Yusuf, ya cika alkawarin biyan sama da naira Miliyan 11 ga iyalan Marigayi Alhaji Salisu Yaro, tsohon jami’in walwala na kungiyar...
Babbar kotun jihar kano ta baiwa hukumar zabe mai zaman kanta ta jihar KANSIEC, damar gudanar da zaben kananan hukumomi wanda aka shirya gudanarwa a ranar...
Gwamnan Jihar Kano, Engnr. Abba Kabir Yusuf, yace zaben kananan hukumomi da aka shirya gudanarwa ranar Asabar 26 ga Oktoba 2024, yana nan daram babu gudu...
Rundunar Yan Sandan Jihar Kano ta ce zata yi biyayya ga umarnin kotu, wanda ya dakatar da ita sanya hannu a zaben kananan hukumomin jihar da...
Kamfanin rarraba wutar lantarki na Najeriya TCN ya ce tangarɗa aka samu a layin lantarki na Ugwaji-Apir mai ɗauke da ƙarfin wutar 330kV, wanda ya yi...
Gwamnatin Jihar Kano ta sallami yan jarida 14, wadanda suke daukar rahoton aiyukan gwamnatin, inda ta bukaci su koma kafafen yada labarun su. A cikin wata...
Gwamnatin Tarayya ta sanar da shirin ta na gyara madatsar ruwa ta Alau, sakamakon lalacewar wani ɓangare na ta, wanda ya jawo ambaliyar ruwa ta baya...
Alkaliyar Alkalai ta Najeriya, Kudirat Kekere-Ekun ta gargaɗi alkalai a fadin kasar nan cewa, yan najeriya za su cire tsammani akan bangaren shari’a, matukar za su...